Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu matasa hudu, sakamakon fadawa cikin wata magudanar ruwa da ta cika a unguwar Zangon Kaya,...
Rundunar ƴan sanda a jihar Kaduna ta ce ta cafke wani shugaban ƴan bindiga da ake nema ruwa a jallo tsawon shekaru 11, a wani samame...
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya, NiMet ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama da tsawa a wasu sassan ƙasar daga ranar Juma’a 18 ga watan Yuli...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (ICPC) zata gurfanar da Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC), Farfesa Sani Lawan Malumfashi, tare...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai farmaki garin Daudawa da ke ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina, inda suka...
Hukumar samar da magunguna da kayayyakin kula da lafiya ta jihar Kano ta ce ta rage kaso mafi yawan bashin da ta gada daga gwamnatin da...
Wani matashi ɗan Najeriya, Isa Abdullahi Gwamya, ya bayyana cewa yana ɗauke da saƙo mai matuƙar muhimmanci da ya shafi makomar al’umma, wanda ya ce ya...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da sauya sunan Jami’ar Maiduguri da ke jihar Borno zuwa Jami’ar Muhammadu Buhari. Shugaba Tinubu ya bayyana haka ne...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA) ta cafke wani direban mota bisa zargin take dokar hanya da kuma lalata shuke-shuken gwamnati da...
Dandalin YouTube mai mallakar kamfanin Google, ya sanar da sabon tsarin da zai shafi yadda masu ƙirƙirar bidiyo ke samun kuɗin talla, indaa ya bayyana cewa...
Hukumar Kula da Ƴansanda a Najeriya ta gurfanar da manyan jami’an Ƴansanda sama da 150 a gaban kwamitin ladabtarwa, bisa zargin aikata abubuwan da suka sabawa...
Gwamnatin Tarayya ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar ambaliya a Jihar Kano da wasu jihohi goma a faɗin ƙasar nan, daga ranar 16 zuwa 20 ga...
Rundunar ƴan sanda a Jihar Kano ta tabbatar da cafke mutum 11 da ake zargi da hannu a kisan wasu ɗalibai biyu na makarantar kwana ta...
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kaya a Najeriya ya ragu zuwa kashi 22.22 cikin dari a watan Yuni 2025, daga kashi...
A wurin taron jana’izar Buhari ranar Talata, yan siyasa da suka saba yin musabaha da juna musamman a tarukka irin haka, kowa ya kama gabansa a...
Wani mai gadi da ke aiki a wani kamfani a yankin Mhape MIDC da ke birnin Navi Mumbai dake ƙasar Indiya, ya shiga cikin firgici a...
A ci gaba da jajircewa wajen haɓaka fannin sadarwa da hulɗar jama’a a Najeriya, kamfanin Ayrah Media Concept ya gudanar da wani babban taron tattaunawa ta...
Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Chief John Odigie Oyegun, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC),...
Kamfanin kafar sada zumunta na TikTok ya sanar da cewa ya cire sama da bidiyo miliyan 3.6 daga Najeriya cikin watanni uku na farkon shekarar 2025...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), yana mai danganta hakan da rikice-rikicen cikin...