Aƙalla mutum 27 ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai a safiyar Litinin a ƙaramar hukumar Riyom da ke Jihar Filato, lamarin da...
DAGA ZUBAIRU LAWAL, LAFIA Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Nasarawa ta musanta jita-jitar cewa ta tsayar da wani mutum guda a matsayin ɗan takararta na...
Shugaba Donald Trump na Amurka ya shaida wa ‘yan jarida cewa yana shirin sanya harajin sama da kaso 10% kan kasashe masu tasowa, ciki har da...
DAGA COMRADE BASHIR A. BASHIR Farfesa Sunusi Ahmad Yakubu, wanda ke shirin kammala wa’adinsa a matsayin Provost na Kwalejin Koyar da Malanta da Karatun Farko ta...
Akalla gidaje 34 ne suka rushe sakamakon ambaliyar ruwa da ta biyo bayan gagarumar ruwan sama da aka tafka a garin Jangari, da ke mazabar Rafin...
An gudanar da jana’izar tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari a gidansa da ke birnin Daura na Jihar Katsina a arewacin kasar. An binne gawar marigayi Muhammadu...
Gwamnatin Jihar Kano ta ɗauki sabon mataki na ƙarfafa ci gaban tattalin arziki ta hanyar ƙaddamar da kwamitin shirya babban taron ƙasa kan harkar ƙirƙira, wanda...
Wani sabon rahoto da kamfanin tsaro da leƙen asiri, Beacon Security and Intelligence Limited, ya fitar ya bayyana cewa mutane 1,111 ne suka rasa rayukansu, yayin...
Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta sanar da haramta hawa gadojin sama da ke birnin Kano ga manyan motocin ɗaukar kaya,...
Yayin da rana ke faɗuwa a wani yanki na arewacin Kenya, Lonyang’ata Ewoi na kallon yadda garken awakinsa ke yawo a kan ciyawa busasshiya da ba...
Akalla kauyuka biyar da ke karamar hukumar Mariga a jihar Neja sun shiga halin ɗimuwa, bayan wani mummunan hari da ƴan bindiga suka kai da safiyar...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Talata, 15 ga watan Yuli, 2025, a matsayin ranar hutu na musamman domin jimamin rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake ɗaukar sabon mataki na tunkarar kalubalen tsaro da ke addabar birnin Kano da kewaye, ta hanyar haɗa gwiwa da kungiyoyin farar...
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu da kuma jikkatar bakwai sakamakon rushewar wani gini a Abedi, Sabon Gari,...
Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo na Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen jihar Kano wato Kano Online Media Chapel, ta bayyana rasuwar tsohon shugaban ƙasa...
Gwamnatin Jihar Katsina ta ayyana Litinin, 14 ga Yuli, 2025, a matsayin ranar hutu domin girmama marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu a Najeriya (JAMB) ta bayyana zargin cewa ɗalibin da ya fi kowa samun maki a jarrabawar bana ya aikata ha’inci....
Wasu manoma a jihar Kano sun bayyana jin daɗinsu kan saukar da aka samu a farashin shinkafa, sai dai sun koka da hauhawar farashin taki da...
Shugaban Jami’o’in Maryam Abacha da ke Kano da Jamhuriyar Nijar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayyana rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, a matsayin babban gibi...
Gidauniyar ADG Care Foundation ta yaye matasa 650 a matsayin rukunin farko da suka kammala horo a shirin ta na ƙasa na koyon ƙwarewar fasahar sadarwa...