Masana a fannin kula da muhalli sun bayyana cewa zubar da shara da kuma gina gidaje a magudanan ruwa na daga cikin manyan abubuwan da ke...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta gano tare da rufe wani ɗakin ajiya da ke cike da sinadarai masu matuƙar haɗari...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), ta cafke dalibai 24 na Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) bisa zargin aikata damfara ta...
Gwamnatin Jihar Neja ta tabbatar da mutuwar mutane 12 tare da kwantar da wasu 230 a asibitoci, sakamakon barkewar cutar amai da gudawa da ta bulla...
DAGA ABBA ANWAR Yanzu dai a fili yake tarai cewar ci gaban jam’iyyar APC a Kano, tare da hadin kan ‘yan jam’iyya da kallon juna a...
Jami’an Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, wato NAFDAC, sun lalata Tramadol guda 491,000 da aka kama a Jihar Kano, a wani yunkuri...
DAGA ZUBAIRU LAWAL Gwamnatin Jihar Nasarawa ta karyata zargin da ake yadawa cewa tana bai wa masu aikata kisan gillar da ya auku a Jihar...
Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta ce ta halaka akalla ‘yan bindiga 95 a wani hari da ta kai ta sama a kauyukan Ragada da Warari...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa daga ranar Juma’a, 25 ga Yuli, 2025 ne za a fara hutun zangon karatu na uku a dukkan makarantun gwamnati...
Majalisar Wakilai ta fara duba wani kudiri da ke neman hana jami’an gwamnati da iyalansu amfani da asibitocin kuɗi da makarantun masu zaman kansu a Najeriya....
Hukumar Kula da Hanyoyin Ruwa ta Ƙasa (NIHSA) ta sake fitar da wani gargaɗi mai ga al’ummar Najeriya, inda ta bayyana cewa jihohi 28 da Babban...
Shugaban kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya samu lambar yabo ta musamman daga jaridar Blueprint,...
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya karyata jita-jitar da ke yaduwa a kafafen sada zumunta cewa Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta amince da ƙirƙiro sabbin...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kaddamar da gidaje da aka ginawa waɗanda rikicin ‘yan bindiga ya raba da muhallansu a jihar. Gidajen, da ke...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa adadin mutanen da suka rasu sakamakon cutar zazzabin Lassa a Najeriya ya kai 151 a cikin...
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama mutane 199 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a jihohi da dama, yayin da suka hallaka wasu...
Jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) reshen Jihar Jigawa sun kama wani yaro mai shekaru 15 bisa zargin halaka wani matashi dan shekara 19 a...
Majalisar Dattawan Nijeriya, a zaman ta na ranar Talata, ta amince da shirin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na karɓar bashin ƙasashen waje da na cikin...
Fiye da gidaje 100 ne suka lalace sakamakon ambaliya a garin Zakirai, da ke ƙaramar hukumar Gabasawa a jihar Kano, bayan ruwan sama mai ƙarfi da...
Wasu mazauna kauyen Fancan Kwari da ke unguwar Kofar Kaza a karamar hukumar Dawakin Kudu, jihar Kano, sun gudanar da sallar Qunut da yankan rago a...