Kananan yara uku sun rasu yayin da wasu da shidan ke kwance a asibiti sakamakon sake bullar cutar nan ta mashako a garin Zariya da ke...
Wasu kungiyoyin farar hula a Kano sun bukaci rundunar ’yan sandan jihar da ta fito fili ta bayyana matsayinta kan harin da aka kai fadar Sarkin...
Ambaliyar ruwa ta fara yin ɓarna a wasu sassan jihar Kano, musamman a yankunan cikin birni, biyo bayan mamakon ruwan sama da aka tafka a ƙarshen...
Gwamnatin Jihar Kano ta fara horas da Masu Ɗauko Rahotannin Ayyukan Gwamnati (SR) da Manyan Masu Rahoto (SSR) domin ƙarfafa sadarwa da kuma inganta isar da...
Wata Kotu da ke sauraron ƙararrakin yara da laifukan mata a Awka, dake jihar Anambra, ta bada umarnin tsare wani likita mai shekaru 72 da wasu...
Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan farantawa al’umma bayan bude fayil kyauta da rage kaso 50% cikin ayyukansu da suka fara...
Shugaba Trump ya yi kashedin cewa duk kasar da za ta goyi bayan manufofin Kungiyar BRICS na adawa da Amurka za ta fuskanci karin haraji na...
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta ƙasa (NCoS) reshen jihar Kano ta bayyana cewa fursunoni 58 ne suka zana jarabawar kammala sakandire ta ƙasa (NECO)...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) ta yi barazanar shiga yajin aiki na ƙasa sakamakon tsanantar rayuwa da kuma ƙarin tabarbarewar tsaro da ke addabar ’yan Najeriya....
Turakin Kano kuma Hakimin Gwale, Alhaji Mahmud Ado Bayero, ya bukaci al’umma musamman matasa su fara sanin kansu da darajarsu a rayuwa, kafin su nemi sanin...
Tsohon ma’aikacin gidan rediyo na Radio Kano, Malam Ali Sufi Utai, ya rasu yana da shekaru sama da 100 a duniya. Ɗansa kuma ɗan jarida, Auwalu...
Tsohon Shugaban Rundunar Sojin Kasa na Najeriya, Laftanal Janar Azubuike Ihejirika (ritaya), ya yi kira ga gwamnati da ta duba yiwuwar fara tilasta wa matasa samun...
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku da safiyar Lahadi a titin Lagos–Badagry ya yi sanadin mutuwar mutum shida tare da jikkata wasu goma sha uku....
Masana kula da lafiyar fata sun yi gargaɗi kan yawan amfani da soso wajen wanka, inda suka ce hakan na iya janyo lalacewar fata da kuma...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai farmaki a kauyen Karaɗuwa da ke ƙaramar hukumar Matazu a Jihar Katsina, inda suka sace wani basarake...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama matasa biyar da ake zargin suna kwace wa mutane wayoyi da sauran kayayyaki a cikin birnin Kano, ta hanyar...
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya bayyana cewa duk wani yunkuri da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yi na nada na kusa da shi...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya ce lokaci ya wuce da za a ci gaba da siyasar...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta bayyana a hukumance cewa ba za ta sake ba wa tsohon ɗan takararta na shugaban ƙasa a zaɓen 2023,...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna ta tabbatar da barkewar cutar amai da gudawa a Makarantar Sakandare ta Gwamnati ta ’Yan Mata (GGSS & GJSS), da ke...