Connect with us

News

Kungiyoyi 87 Sun Mayar Da Martani Kan Zarge-Zargen Cin Hanci A Gwamnatin Kano

Published

on

images (5)

Kungiyoyin farar hula masu kishin Kano guda 87 sun yi watsi da wani jawabi da wata ƙungiya mai kiran kanta League of Civil Society Organisations ta fitar, wanda ta yi zargin cewa gwamnatin Kano ƙarƙashin Gwamna Abba Kabir Yusuf na tafiyar da mulki cikin cin hanci da rashawa a jihar.

A wata sanarwa da shugabannin ƙungiyoyin suka fitar a daren Litinin, mai ɗaukar nauyin haɗin gwiwar, Hassan Ibrahim Gama, da abokin aikinsa, Mustapha Muhammad Chiroma, sun bayyana wannan jawabi a matsayin wani yunƙuri na siyasa da farfaganda don bata sunan gwamnati.

Gidauniyar AMG Ta Fara Shirye-shiryen Samar Da Asusun Agajin Gaggawa A Kano

“Ya kamata CSOs, NGOs da CBOs a Kano su yi amfani da hanyoyin sa ido da ake da su a fannoni daban-daban kamar ilimi, lafiya, muhalli da kasafin kuɗi wajen tattaunawa da gwamnati ta hanyar gaskiya da hujja, maimakon dogaro da fafutukar siyasa,” in ji sanarwar.

Kungiyoyin sun ce, sun kula da jawabin League of CSOs na ranar 23 ga watan Agusta, 2025, wanda ya yi ƙoƙarin ɗora laifin cin hanci da rashin gaskiya kan gwamnatin jihar. Sun bayyana cewa kowanne ɗan ƙasa ko ƙungiya na da damar neman gaskiya, amma irin wannan jawabi, “ba wai kawai na wuri da ya gabata ba ne, har ma cike yake da siyasa, gangan-gangan, da kuma yunƙurin sauya wa jama’ar Kano tunani.”

Matsayar Kungiyoyin 87

 

Advertisement

1. Zargi Ba Hukunci Ba Ne: Sun ce dukkan shari’o’in da ake magana a kansu har yanzu na ƙarƙashin bincike ne a hannun EFCC da ICPC, kuma ba a iya yanke hukunci ta kafafen yaɗa labarai ko sanarwar manema labarai ba

2. Kano Na Samun Sauyi, Ba Lalacewa Ba: Sun ce gwamnatin Kano ta kaddamar da matakai na gaskiya, ciki har da cikakken bin ƙa’idojin bita da rahoton kuɗi, amfani da tsarin TSA, da kafa ofisoshin yaki da cin hanci a hukumomi.

3. Siyasantar da Kungiyoyin Farar Hula: Sun bayyana takaicinsu kan yadda League of CSOs ta bar kanta ga siyasa, suna mai cewa irin wannan yaɗa maganganu marasa tushe na iya hana masu saka jari shigowa Kano da kuma lalata kwarin gwiwar jama’a.

4. Hulɗar Gina Juna, Ba Fada Ba: Kungiyoyin sun ce gwamnati ta kasance a shirye don tattaunawa da masu kishin gaskiya, kuma sun bukaci sauran ƙungiyoyin su nemi bayanai a hanya mai gaskiya.

 

Kungiyoyin sun ce zarge-zargen da ake yi ba su wakilci gaba ɗaya gwamnatin Kano ba, kuma “ayyukan wasu ’yan tsiraru da ake bincike ba za su lalata tsarin gwamnati ba.”

Advertisement

Sun kuma bayyana cewa jihar Kano ba ta cikin “rudani” kamar yadda wasu ke yaɗawa, illa ma tana kan hanyar gyare-gyare, ci gaban zamani da shigar da al’umma cikin mulki.

Kungiyoyin sun bukaci al’ummar Kano su yi taka-tsantsan, su guji yada jita-jita, tare da goyon bayan gyare-gyaren gwamnati.

Sun kuma shawarci hukumomin yaki da cin hanci su ci gaba da aikinsu “ba tare da tsoro ko son rai ba, amma ba tare da barin farfaganda ta shafi aikinsu ba.”

Kungiyoyin 87 ɗin sun bayyana cewa sun ɗauki wannan matsayi ne don kare gaskiya, adalci da muradun jama’ar Kano.

1

Farouk Umar

Advertisement

Citizens for Development and Education (CDE)

 

2

Peter Hassan Tijani

Network for Empowerment and Development Initiative (NEDIN)

 

Advertisement

3

Yahaya A. Yahaya

National association of persons with physical disabilities Kano Chapter (NAPWPD)

 

4

Hassan Ibrahim Gama.

Advertisement

Masses First International Organization -MFI

 

5

Wali Ado Rano

Voice of the Hopeful Enlightenment and Development Initiative (VOHEDI)

 

Advertisement

6

Nworisa Michael

Stand For Peace Initiative

 

7

Dr. Kabir Hamisu Kura.

Advertisement

Community Development Initiative

 

8

Rakiya Abba Tahula

Interfaith Peace Foundation

 

Advertisement

9

Dr. Ramatu Garba

Support for Women and Teenage Children (SWATCH)

 

10

Maimuna Umar Sheriff

Advertisement

Centre for Gender Base Violence Advocacy

 

11

Ahmad Tijjani

Alkali Ahmad Center For Development

 

Advertisement

12

Ibrahim Muhammed

Rural – Urban Slums Development Initiative (RUSDI)

 

13

Abubakar Shariff Jaddah

Advertisement

Society for Women and Child Health Initiative (SWACHI)

 

14

Saratu I. Maigida

Lifeline Initiative For Widows Empowerment and Economic Development (LIWEED)

 

Advertisement

15

Ali Suleiman

Friends of the Community Organization (FOCO)

 

16

Halima Titi Bello

Advertisement

Women Gender Developers (WOGEND)

 

17

Dr. Yahaya Danjuma

International Peace and Secure Society (IPSS)

 

Advertisement

18

Safayanu Bichi

Kano Budget Working Group

 

19

Mustapha Muhammed Chiroma

Advertisement

Community Rights Initiative of Nigeria (CORIN)

 

20

Abdulrahman Uba Daushe

Spinal Cord Injuries Association of Nigeria (SCIAN)

 

Advertisement

21

Rakiya Ladi Musa

Ansar Women Development

 

22

Sabo Bello Madaki

Advertisement

Kiru Community Development Association

 

23

Sunusi Hashimu

Society for Child Support and Economic Empowerment (SOCSEE)

 

Advertisement

24

Samaila Namadi Ahmad

Yadfulde kiru local government Association and development

 

25

Asaju KolawoleKola

Advertisement

Kola and Funke Care Foundation

 

26

Ruth Stephen

Touch and Care Foundation (TOCAF)

 

Advertisement

27

Bashir A Bashir

Diamond Youth For Community Development

 

28

Salisu Gambo Ditol

Advertisement

Youth mobilization by media

 

29

Dr. Auwalu Halilu

Non-formal Development for Education and Health Initiatives ( NDEHI)

 

Advertisement

30

Dr. Tanimu Adam Ibrahim

Gwarzo Initiative Forum

 

31

Ola Taiwo

Advertisement

Mari-Care Foundation for Widows, Single Parents, Orphans and Vulnerable Children Nigeria. (MARI-CARE)

 

32

Suleiman Idris

Northern Youth Assembly

 

Advertisement

33

Mohammed Hussaini

Nigerian Democracy Working Group

 

34

Haj. Aisha Ahmed Abdulkadir (Dangi)

Advertisement

Sustainable Diana mic and Human Development Initiative

 

35

Gharzali Ibrahim Ungogo

Ummatee Centre for the Promotion of Public Education, Accountability and Social Safety (Ummatee-C4PASS) –

 

Advertisement

36

Rabi Yusuf Gezawa MON

Center For Empowerment Of Older Persons And The Vulnerable (CEOPAV)- Formally know as GADIAC

 

37

Mustapha Muhammed

Advertisement

Social Awareness and Community Development Initiative (SACDI Nigeria)

 

38

Prof Muhammad Bello Shitu

Inclusive Community Education and Development Association ( ICEADA)

 

Advertisement

39

Ismail Kanye

KABO Local Government Development Forum

 

40

Bello Karaye

Advertisement

Karaye Initiative Forum

 

41

Sani Bello Madaki

Kiru Community Development Association

 

Advertisement

42

Hassan Musa Yaro

Cardinal and Development Support Initiative

 

43

Maimuna Shu’aibu

Advertisement

Muna Helping Hand Foundation

 

44

Aisha Halliru

Halliru Memorial Youth Development and Empowerment initiative (AYDI)

 

Advertisement

45

Yusuf Muhammad Anas

Dawaki Youth Network for Better Tomorrow Initiatives

 

46

Abdurrashid Salisu Baba

Advertisement

Tsakuwa Mu Farka Development Association

 

47

Umaima Muhammad.

Aminci Multipurpose Development Association.

 

Advertisement

48

Hassan Jibril

Gano Development Association

 

49

Nusaibatu Muhammad

Advertisement

Iyayen Giji Development Association.

 

50

Adamu Balarabe Sarbi

Sarbi Development Association

 

Advertisement

51

Abdurrazak Ayuba usaini

Minjbir East Community Development Association(Mecda)

 

52

Zubairu Bala

Advertisement

Kwarkiya Youth Mobilization Forum

 

53

Ismaila Abdullahi

Gidan Kankara City Community

 

Advertisement

54

Audu Saidu

Mu Tallafi Juna Kadawa (B) Gwale Local Government

 

55

Umar Iliyasu Madobi

Advertisement

Madobi Youth Development Forum

 

56

Nura Lambu

Tofa Youth Development Forum

 

Advertisement

57

Shehu Isah

Gajida Youth Development Associations

 

58

Abdulaziz Habibu Bello

Advertisement

Yanoko Youth Development Association

 

59

Suleiman Lawan

Gulu Community Development Association

 

Advertisement

60

Ubale Yusuf

Kofar Gabas Development Association

 

61

Dalhatu Jibrin Dalhatu

Advertisement

Karaye Initiative Forum

 

62

Abubakar Auwal Ahmad

Diso Self Help Group ( DISHEG) Gwale Local Government

 

Advertisement

63

Murtala Muhd Rabiu

Hannu Dayawa Youth development Association Bachirawa – Ungogo Local Govt

 

64

Habibu Barau Ruwantsa

Advertisement

Ruwantsa Youth Development Association, Dambatta

 

65

Sulaiman Yusuf Maitama

Dambatta Reporters

 

Advertisement

66

Kabiru Balarabe Dambatta

Dambatta Academic Forum

 

67

Auwal Idris Dorayi

Advertisement

Center for Peace and Environmental Justice CEPEJ

 

68

Garba Lawan

Rano Development Association

 

Advertisement

69

Adamu Umar

Rano Youth Enlightenment Forum

 

70

Auwal Ayuba

Advertisement

Toranke Educational care & support Association.

 

71

Aminu Sa’ad

Consolidated Ajingi Development Association.

 

Advertisement

72

Saminu Yusha’u Chula

Chula Area Development Association.

 

73

Abdullahi Madaki

Advertisement

Kunkurawa Youth Development

 

74

Sunusi Garba Shehu Gajale

Kafin maiyaki Community Development Association (KACODA), Kiru Local Government Area.

 

Advertisement

75

Ahmad Tahir

Doguwa Tailoring association.

 

76

Abdulrazaq Ado Zango

Advertisement

Kano Initiatives Of Persons With Special Needs (KIPSN)

 

77

Dr. Mustapha Mukhatar

Danbatta Development Forum (DDF)

 

Advertisement

78

Sani Shuaib Rogo

Rogo Concern Citizens

 

79

Amb. Abbas Abdullahi

Advertisement

Beyond Border Alliance (BBA)

 

80

Khadija Shehu Muhammed

Save the Future Initiative (SAFI)

 

Advertisement

81

Abubakar Abdulkadir

One Voice Development Initiative (OVID)

 

82

Lami Bako Yakasai

Advertisement

Enlightenment And Empowerment Of Northern Women Initiative

 

83

Solomon Samuel

Mercy Helpline Initiative

 

Advertisement

84

Barr. Mustapha Idris

Human Right and Community initiative. Contact person

 

85

Khadija A. Muhammad

Advertisement

Nana Aisha Development Initiative (NADI)

 

86

Isyaku Ahmad

Voice And Accountability Platform (VAP)

 

Advertisement

87

Bashir Adamu Jigirya

Participatory Learning and Action for Community Ownership (PLACO)_

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending