Connect with us

News

Majalisar Dokokin Kano Ta Dakatar Da Shugaban Ƙaramar Hukumar Rano

Published

on

Majalisar Dokokin Kano Ta Ce Babu Gudu Babu Ja Da Baya Kan Zaben Kananan Hukumomin Da Aka Shirya Yi

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Rano, Muhammad Naziru Ya’u na tsawon watanni uku.

Majalisar ta cimma wannan mataki ne a zaman ta na yau Laraba wanda shugaban majalisar, Jibrin Isma’il.

Advertisement

An Cafke Basarake Bisa Zargin Taimakawa ‘Yan Bindiga A Katsina

Shugaban kwamitin kuma shugaba masu rinjaye na majalisar, Lawan Husaini Dala ne ya gabatar da rahoton bayan kammala bincike.

Ya ce binciken kwamitin ya gano cewa shugaba ƙaramar hukumar ya yi badalalar kudi da suka hada da sayar da shaguna, da kuma sayar da takin da aka kawowa al’umma su amfana.

Advertisement

Ya ce kwamitin zai ci gaba da zama don ganin matakin karshe da za a dauka akan shugaban ƙaramar hukumar.

 

Advertisement

 

DAILY NIGERIAN

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending