News
Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Dalibar Da Ta Lashe Gasar Turanci Ta Duniya Da Kyautar Naira 200,000
Gwamnatin tarayya ta bai dalibar nan da ta lashe gasar turanci ta duniya ta TeenEagle, Nafisa Abdullahi, kyautar N200,000.
Advertisements
Advertisements
Ministan Ilimi Dr. Tunji Alausa ne ya bayar da kyautar gare ta a lokacin wani kwarya-kwaryan shagali da aka shirya musu a yau Alhamis a Abuja.
Advertisements
Idan ba a manta ba dai gidauniyar Atiku ta baiwa zakarun TeenEagle wato Nafisa Abdullahi, Rukaiya Fema, da Khadija Kalli tallafin karatu sakamakon bajintar da suka yi a gasar TeenEagle ta Duniya.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
-
News6 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News4 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News6 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
