News
An ba ma’aikatan VOA sama da 500 takardar sallama daga aiki
Gwamnatin Trump ta dauki matakin korar sauran ma’aikatan kafar yada labarai ta gwamnatin kasar Muryar Amurka wato kafar VOA.
An aika wa ma’aikata fiye da 500 takardar sallama daga aiki a kafar da yaɗa labarai.
Jami’an NDLEA Sun Kama Wani Matashi Da Kwayoyin Tramadol 7,000 A Kano
Shugabar riko ta kafar yada labaran, Kari Lake, ta sanar da wannan mataki na rage ma’aikatan a shafinta a kafar sada zumuntarta.
Ta ce matakin zai taimaka wadanda aka zaba damar tafiyar da gwamnati da rage kudin harajin da ake kashewa, duk da a kwai yiwuwar za a kalubalanci wannan mataki a kotu.
A lokacin yakin duniya na biyu ne aka samar da kafar yada labaran ta VOA domin dakile farfagandar da ake yada wa akan ‘yan Nazi kamar yanda BBC HAUSA
-
News5 days ago
KANO: Yara 24 Da Ake Tuhuma Da Laifi Sun Amfana Da Shirin Gyaran Tarbiya Maimakon Hukuncin Kotu A Watan Yuli
-
News4 days ago
ICPC Ta Wanke Femi Gbajabiamila Daga Zargin Badakalar Hukumar Bogi
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Dakile Yunkurin Sace Jariri Da Wasu Ma’aikatan Asibiti A Jigawa
