Daga khadija abdullahi muhd Alamu na nuna cewa mawaki kuma jarumin da ya dauki nauyin fim din Wuff mai dogon zango ya...
Daga maryam bashir musa A yunkurinta na samar da tsaro ga al’umma yayin bikin Karamar Sallar bana, rundunar tsaro ta farin kaya reshen...
Daga yasir sani abdullahi Mataimakin ministan noma na Ukraine ya zargi Rasha da sace wa Ukraine ton 100,000 na kayan abinci yankunan da dakarunta suka mamaye....
Daga Kabiru basiru fulatan Waɗanda ba Musulmi mazauna Saudiyya sun taya Musulmai yin azumin watan Ramadan da nufin ƙara kusanci da abota tsakaninsu da Musulmai. Sun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rahotanni sun ce babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta hana wa biyu daga cikin ‘yan takarar shugaban kasa 17 a...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Sarki Salman ya isa fadar Al-Safa da ke Makkah daga Jeddah a daren Juma’a domin kammala azumin watan Ramadan, kamar yadda kafofin...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin An buɗe wa sabon Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif kofar Ka’aba a lokacin da yake gudanar da Umrah a Makkah a yau Asabar....
Daga khadija abdullahi muhmd A shekarar 2021 mata sun dauki salon kwalliyar sallah da doguwar riga (Abaya), sai dai a bana alamu sun...
Daga Khadija abdullahi muhmd Arsenal ta gabatar da bukatarta ta sayen ɗan wasan gaba a Manchester United da Ingila Marcus Rashford, mai shekara 24. (Football Insider) Kocin Derby Wayne Rooney shi...
Daga maryam bashir musa Al’ummar garin Goya da ke karamar hukumar Funtua a jihar Katsina ta arewacin Najeriya sun tsinci kansu cikin wani yanayi na...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Majalisar Dattawa (tsakiya) Ahmad Lawan da Kakakin Majalisar Wakilai (dama) Femi Gbajabeamila lokacin da suke ganawa da Shugaba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sakamakon matsalar tsaron da ake fama da ita a Najeriya, akalla mutum 14 ake kashewa kullum a yankin Arewa...
Daga Yasir Sani abdullahi Sani Buba, Shugaban Kwamitin Tallafi na Jihar Borno, a yau Alhamis ya tabbatar da kama mutane 26 bisa zargin...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’an ‘yan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da rashawa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamfanin sada zumunta na Tiwita ya sanar cewa ya yi rajista a matsayin kamfani karkashin dokokin Najeriya, cikin watanni bayan da kamfanin...
Daga Kabiru basiru fulatan Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari ta wallafa wani sako a shafinta na Facebook inda a ciki ta yi wa al’ummar jihar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyar APC na binciken yadda Naira miliyan 44.2 suka yi batan dabo ranar Laraba a sakatariyar jam’iyar da ke Abuja. Batan kudin...
Daga suleiman ado ahmad Shugaban kasa Muhammadu Buhari Ranar Talata a Abuja ya bukaci dukkanin Shugabannin Jam’iyun Siyasa dake a Ƙasar dasu aje...
Daga maryam bashir musa Domin kaucewa taka dokar zabe ta Najeriya, jam’iyyar APC mai mulkin kasar ta bayyana ranar karshe da ministoci da...
Daga yasir sani abdullahi Kamfanin Femadec Group da haɗin gwiwar Gwamnatin Taraiya za su fara kawo motocin bus masu amfani da iskar gas...