Daga Suleman ado Ahmad Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gargadi jam’iyyun siyasa da su yi taka-tsan-tsan da lokacin gudanar...
Daga Maryam Bashir musa Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar cewa an gama gyara kan hanyar jirgin kasa da ta taso daga Abuja zuwa Kaduna wadda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Malamin Addinin Musulunci a Najeriya Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana rashin jindaɗi na yadda Matsalar Tattalin Arziki da na...
Bayan El-Rufa’i ya zaɓi Uba Sani a matsayin Dan Takaran sa da zai Gwabza a Zaben fit da Gwani na APC Ya umarce Dattijo ya janye...
Daga yasir sani Abdullahi A ranar Juma’a ce Kotun Koli za ta yanke hukunci na karshe kan rikicin shugabancin da ya dabaibaye jam’iyar...
Daga Kabiru basiru fulatan Akalla gawarwaki 18 ne aka tsamo, wasu mutum shida kuma ake ci gaba da neman su bayan wani...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A Najeriya, mataimakin shugaban kasar Yemi Osinbajo ya sayi fom din na-gani-ina-so da na neman tsayawa takarar mukamin shugaban kasa a inuwar...
A karon farko, al’ummar garin Mallam Fatori a Jihar Borno, sun gudanar da sallar idi ta bana, tun bayan da ƴan kungiyar Boko Haram su...
Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sayi fom din takarar Shugabancin Kasa karkashin jam’iyyar APC a zaben 2023 mai zuwa. Daya daga cikin jagororin...
Hukumar Alhazai ta Jihar Kano, KSPWB ta ce nan da 12 ga watan Mayu za ta rufe karɓar kuɗin aikin Hajji da ga maniyyata. Babban...
A yayin da daminar bana take gabatowa, wani Malami a Tsangayar Koyar da Dabarun Noma da ke Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya, Farfesa Salihu Adamu...
A ranar 5 ga watan Mayu 2022 tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Umaru Musa Yar’Adua ke cika shekara 12 da rasuwa. Marigayi Umaru Musa Yar’Adua, ya...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da karɓar kashi 5 na haraji da ga katin kiran waya, jaridar The Cable ce ta gano hakan. Jaridar...
Ministan Sufuri kuma mai neman takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi, ya zargi manya-manyan ’yan bokon Najeriya da cewa sune matsalar kasar. Ya...
“Ya zama dole wannan yaki ya soma daga iyaye, wato tarbiyya. Iyaye da kansu dole su lura ko akwai wani canji tattare da yaransu.” Hukumar...
Ƴan Sanda a Jihar Kano sun cafke wasu daga cikin shugabannin jam’iyyar PDP, tsagin Shehu Wada Sagagi, bisa farafsa kaya da wargatsa ganawar da shugabannin...
Rahotanni da ke fitowa a yankin Kudu maso Yamma na nuni da cewa, jiga-jigan yankin za su yi amfani da ikonsu wajen hade kan ‘yan...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun yi raga-raga da wasu sansanonin ’yan ta’addan Boko Haram/ISWAP guda 24 a dajin Sambisa da ke Arewa maso...
Sojojin suna kan hanyarsu ta zuwa jihar Imo domin yin aure Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai kuma ya nuna ɓacin ransa dangane...
Daga yasir sani Abdullahi ‘Yan wasan Real Madrid suna murnar zura kwallo a karawarsu da Man City ‘Yan Dan wasan Madrid Rodrygo ne...