Daga Kabiru basiru fulatan Ministan Shari’a na Najeriya Abubakar Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi a zaɓen 2023, kamar yadda mai magana da yawunsa ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan ya zama sabon Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), kamar yadda gwamnatin kasar...
Daga yasir sani Abdullah Ministan Ƙwadago a Najeriya Chris Ngige ya janye daga neman takarar shugaban ƙasa da yake yi ƙarƙashin jam’iyya mai mulki ta...
Daga Maryann bashir musa A ranar Asabar Jam’iyyar APC mai mulki, za ta fara aikin tantance masu neman takarar kujerar gwamna da Majalisar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumomin asibitin koyarwa na Aminu Kano sun tabbatar da karin kudin ganin likita da gwaje-gwaje da ma sauran aikace-aikacen da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekaru mai wakiltan Kano Central ya ki amsa gayyatar gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, na zuwa Abuja...
Daga khadija Abdullahi muhmud Gamayyar Ƙungiyoyin Arewa sun koka na yadda Ƙungiyar Dattawan Inyamurai suka ajiye wani dabara nasu da sauran Ƙungiyoyi domin...
Daga mujahid danlami Garba Real Madrid na da kwarin guiwa fiye da a ko wane lokaci cewa za ta cimma aniyarta ta dauko Kylian Mbappe,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnati, Abubakar Malami, ya fasa neman takarar Gwamnan Jihar Kebbi inda zai ci gaba...
Daga yasir sani Abdullahi Rahotanni daga jihar Kano da ke arewacin Najeriya na tabbatar da cewa shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ya tura jirgi musamman jihar...
Daga maryam bashir musa Kwamitin kula da harkokin sufuri a majalisar wakilan Najeriya, ya roki gwamnatin China da ta taimaka wajen ganin an...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nisanta kansa daga wallafar Twitter wacce ya yi alawadai da kisan Deborah Samuel,...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya ya bayyana damuwa bisa yadda kididdiga ke nuna cewa adadin...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) reshen Jami’ar Legas, Dokta Dele Ashiru, ya yi zargin cewa take-taken gwamnatin...
Daga muhammad Muhammad zahraddin Karim Benzema ya yi kan-kan-kan da Raul a mataki na biyu a yawan ci wa Real Madrid kwallaye a tarihi....
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan bai fita daga jam’iyyar PDP mai adawa ba, a cewar Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na PDP Debo Ologunagba. Mista Ologunagba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, Sheikh Khalifa bin Zayed ya rasu a ranar Juma’a, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasar...
Daga muhammad Muhammad Ibrahim Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan dokar yaƙi da halarta kuɗin haram. Shugaban ya sanya hannun ne...
Daga khadija Abdullahi muhmd Hajiya Aisha Ahmed, mai sana’ar haɗa aure a Jihar Kano, ta ce ta na haɗa aure har sama da...
Daga Maryam bashir Musa Wani manomi mai suna Williams Famuyibo a yau Laraba ya roƙi wata kotun gargajiya ta Mapo Grade ‘A’ da ke...