Daga kabiru basiru fulatan Tsohon babban dogarin shugaban Najeriya na mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha, wato Manjo Hamza Al-mustapha ya ce idan har...
Daga Khadija Abdullah muhmd Da alama kasuwar daliget ta bude a yayin da ’yan takarar shugabancin kasa na Jam’iyyar APC mai mulki da babbar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasar nan, Yan bindiga bazasu...
Daga maryam bashir Musa Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya,...
Daga Sulaiman ado Ahmed Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya ce Najeriya na bukatar shugaba mai kishi da kuma dan tabin hankali don...
Daga yasir sani Abdullah Kasar Amurka ta ce za ta bayar da Dala miliyan 215 a matsayin agajin gaggawa a wasu kasashen Afirka...
Daga kabiru basiru fulatan Rhoda Dia, Manajar Aikace-aikace ta shirin UNDP-GEF a kan samar da wadatar abinci mai taken IAP-FS, ta ce kusan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin YANZU-YANZU: Dan Majalisar Jaha Mai Wakiltar Bagwai/Shanono Hon. Musa Ali Shanono yafice Daga Jam’iyyar NNPP, zuwa jamiyyar APC. Murtala Garo:...
Daga Maryam Bashir Musa Sabuwar takadama ta kunno kai inda dan takarar kujerar mataimakin gwamnan Kano Murtala Sule Garo, wanda gwamnan jihar, Abdullahi...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na kan hanyarsa ta zuwa ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta United Arab Emirates (UAE) a...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya tura tawaga zuwa Saudi Arebiya domin kama wa alhazan jihar masauki da...
Daga Muhammad Muhammad zaharaddin ’Yan sanda sun tabbatar da cafke wasu mutum biyu da ake zargin suna da hannu a garkuwa da aka...
Daga Sulaiman ado Ahmad Cin abinci mai gina jiki da kuma salon rayuwa mai armashi na taimakwa wajen kare kai daga kamuwa da lalurar...
Daga Maryam Bashir Musa An sako malamar Kwalejin Kimiyya da Kere-Kere ta Kaduna, Injiniya Rahmatu Abarshi, wadda a Uwar Marayu, bayan shafe fiye...
Daga yasir sani Abdullah Sarkin Zazzau, Ahmad Bamalli ya bada dalilan da su ka sanya ya riƙe chekin kuɗi har Naira miliyan 20...
Daga Sulaiman ado Ahmad Antonio Guterres ya ce mamayen da Rasha ke yi a Ukraine ne ya kara tsananta matsalar karancin abincin Babban...
Daga kabiru basiru fulatan Manchester City na sha’awar sayen dan wasan Leeds da Ingila Kalvin Phillips, mai shekara 26, yayin da take neman...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Borno ta gargadi mutane kada su rika siyar da abincin tallafi da gwamnati ke raba musu Farashin kayan...
Daga yasir sani Abdullah Yayin da hukumomin sojin Najeriya suke watsi da wani zargi da kananan sojoji ke yi wa manyansu na tauye...
By kabiru basiru fulatan Academic Staff Union of Polytechnics, Kano State chapter (ASUP), has shut down all it’s academic activities for the period of two weeks....