Daga Maryam basiru fulatan Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya sanar da haramta sana’ar acaba a Kananan Hukumomi shida na Jihar har abada....
Daga kabiru basiru fulatan Jam’iyyar NNPP ta Fitar da Abba Kabir Yusuf da Aminu Abdussalam a Matsayin Yan takarar gwamna da Mataimaki bisa masalahar da...
Daga kabiru basiru fulatan Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta kori Akanta-Janar na Najeriya, Ahmed Idris daga mukaminsa saboda zargin badakalar Naira...
Daga kabiru basiru fulatan Liverpool ta kara wa Manchester City matsin lamba bayan ta doke Southampton da 2 – 1 a Gasar Firimiyar Ingila...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Akalla mutum biyar ne rahotanni suka tabbatar da mutuwarsu yayin wani rikici mai kama da na kabilanci tsakanin ’yan...
Daga maryam bashir Musa Al’ummar Ekpaomaka da ke Ƙaramar Hukumar Ikwo ta Ebonyi a yau Laraba sun tashi da tashin hankali yayin...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’an ƴan sanda a jihar Katsina, sunyi nasarar daƙile wani harin ƴan ta’adda a ƙauyukan Dabaibayawa da kuma Ɗantakiri...
Daga Maryam bashir Musa Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta shaidawa mazauna babban birnin tarayya Abuja da jihohin Bauchi, Gombe, Plateau,...
Daga Sulaiman ado Ahmad Iran ta ce babu wani sabon ci gaba a tattaunawar sasanci da take da Saudiyya bayan rahotannin da ke cewa ministocin...
Daga yasir sani Abdullah Hukumar YaKi da Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC), ta kama tsohuwar Shugabar Majalisar Wakilan Najeriya, Patricia Etteh, kan karkatar...
Daga khadija Abdullah muhmd Babban kwamandan hukumar ta Hisbah Sheikh Muhammad Sani Ibn Sina ne ya bayyanawa ‘The Historica Nigeria’. Ibn Sina yace wannan...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa, NEMA, ta tabbatar da mutuwar mutane tara, goma kuma sun jikkata sakamakon...
Daga mujahid danlami garba Manchester United ta rubanya kokarinta kan saye ɗan wasan baya a Lille Sven Botman inda suke burin doke AC Milan wajen daidaitawa da ɗan wasan mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Bankin Raya Ƙasashen Afirka, AfDB, Dakta Akinwumi Adesina, ya fitar da kansa daga takarar shugabancin Nijeriya a 2023. Zaɓen...
Daga Sulaiman ado Ahmad Yayin da masu neman takarar shugaban kasa a jam’iyyun siyasa a Najeriya ke karaɗe jihohi domin ganawa da wakilai...
Daga yasir sani Abdullah Rahotanni daga Najeriya na cewa masu garkuwa da mutane sun sace mutane da dama a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja...
Daga maryam bashir Musa Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin yaran da ke fama da tamowa na kara karuwa a fadin duniya. Majalisar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyyar APC ta buƙaci jama’a da su yi watsi da raɗe-raɗin da ake ta yaɗa wa cewa ta sauya jadawalinta...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Wasu daga cikin ministocin gwamnatin Najeriya da suka sayi fom domin tsayawa takarar zabe da kuma ban kwana da majalisar...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Shugaba Joe biden na Amurka ya amince da sake zaman dakarun kasarsa a Somalia don ci gaba da yakar ‘yan...