Connect with us

News

Iran ta ce babu wani sabon ci gaba a tattaunawar sasancinta da Saudiyya

Published

on

Daga Sulaiman ado Ahmad

 

Iran ta ce babu wani sabon ci gaba a tattaunawar sasanci da take da Saudiyya bayan rahotannin da ke cewa ministocin harakokin wajen ƙasashen biyu za su gana.

Badakalar N287m: EFCC Ta Tsare Tsohuwar Shugabar Majalisar Wakilai, Patricia Etteh

Kamfanin dillacin labaran IRNA ya ambato ministan harakokin wajen Iran Saeed Khatibzadeh ya ce babu wani ci gaba a tattaunawar da suka yi ta karshe.

Ya ce an tattauna a Bagadaza a ranar 21 ga watan Afrilu yadda za a ci gaba da tattaunawar.

Tun a bara Iraƙi ke jagorantar tattaunawa tsakanin Iran da Saudiyya waɗanda suka daɗe suna tsama tsakaninsu

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending