Connect with us

News

Badakalar N80bn: Ministar Kudi Ta Kori Akanta-Janar, Ahmed Idris

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan 

Advertisements
Advertisements

 

 

Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta kori Akanta-Janar na Najeriya, Ahmed Idris daga mukaminsa saboda zargin badakalar Naira biliyan 80.

Advertisements

Matakin na zuwa ne kwana biyu bayan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta cafke shi saboda zargin karkatar da kudaden.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending