Daga kabiru basiru fulatan Hukumar da ke kula da ƴan gudun hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce adadin waɗanda yaƙi a Ukraine da sauran...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamna Aminu Masari ya ce gwamnatinsa ta ware Naira miliyan 100 domin gyara kauyen Shinfida da ‘yan fashin suka...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Rikici ya kaure tsakanin magoya bayan wasu ‘yan takaran PDP a karamar hukumar Gbako a Neja A jihar Ogun, ana...
Daga kabiru basiri fulatan Shahararren dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain (PSG) Kylian Mbappe ya godewa Real Madrid bisa kokarin da...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Wadanda ake zargi da hannu wajen kashe Okechukwu Okoye sun yi barazanar cigaba da yin ta’adi A karshen makon da ya...
Daga khadija Abdullah muhmd An raba takalmin zinaren gasar Premier League tsakanin Mohamed Salah da Son Heung-min a matakin wadanda ke kan gaba a...
Daga kabiru basiru fulatan Deliget-Deliget na Jam’iyyar PDP a jihohi daban-daban na Najeriya na can na jefa kuri’a domin zaɓen wadanda za su...
Daga Sulaiman ado Ahmed Gwamnatin tarayya ta yi fatali da wani sabon haraji kan kiran wayar tarho a kasar nan domin ba da tallafin...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗaya daga cikin waɗanda ke kan gaba wajen takarar gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar APC , Sani Sha’aban ya ƙalubalanci...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rotimi Amaechi, mai neman kujerar shugaban karkashin jami’iyyar APC sannan tsohon ministan sufurin ya ce yafi kowanne ‘dan takara...
Daga yasir sani Abdullah Takaddama ta turnike yunkurin da wasu Gwamnoni 17 masu barin gado suke yi na nada wadanda za su gaje...
Daga Maryam Bashir Musa Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana haka ne a lokacin da ya karbi bakuncin Sarkin Kano a gidan gwamnati....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An harbe wani kanar na dakarun juyin juya hali na Iran a wani kisan kai da ba a saba...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AC Milan ta lashe gasar Serie A karon farko cikin shekara 11 bayan doke Sassuolo da ci...
Daga kabiru basiru fulatan Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ya zuwa ranar 16 ga watan Mayu mayakan Boko Haram 53,262 ne suka mika wuya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan harkokin ‘yan sanda, Mohammed Maigari Dingyadi, ya ce mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu zai gurfana gaban kotu ne kawai...
Daga yasir sani Abdullah Ofishin Tawogar Yaɗa Labarai ta Kamfe ɗin Osinbajo ta ƙaryata rahotannin da ke cewa ta yi alƙawarin kama wa...
Daga Maryam Bashir musa Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya ce tsohon dan wasan kungiyar kuma kocin Aston Villa Steven Gerrard zai dauki wasan...
Daga yasir sani Abdullah Kwamishina Harkokin Addini na Jihar Kano, Muhammad Tahar Adamu (Baba Impossible), ya ce ba daidai ba ne ziyarar da gwamnan...
Daga kabiru basiru fulatan Dan wasan Paris St-Germain Kylian Mbappe zai sanar da matakinsa game da makomarsa a ranar Lahadi. An dade ana...