Daga yasir sani Abdullah Manchester United na dubu yuwuwar zawarcin dan wasan Faransa N’Golo Kante, na Chelsea. (Guardian) Liverpool ta tuntubi Ousmane Dembele, mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta ƙasar Spain ta lashe gasar zakarun turai ta 2022. Vunicious Junior ne ya jefa ƙwallo ɗaya tilo...
Daga kabiru basiru fulatan Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha ta ƙasa (ASUP) ta bada sanarwar janye yajin aikin gargadin da ta shiga makwanni biyu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Liverpool da Real Madrid za su buga wasan karshe a Champions League a birnin Paris din Faransa...
Daga yasir sani Abdullah Tsohon hadimin shugaban Najeriya kan kafafen sada zumunta Bashir Ahmed da ke nemna takarar dan majalisar wakilai ya yi watsi da...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumomin Saudiyya sun sanar da sabbin sauye-sauyen da suka tsara na wannan shekarar tare da sanar da duka hukumomin...
Khadija Abdullahi Mahmud Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi ‘yan siyasa akan kada suyi karya da sunan shi wajen neman mulki a mazabunsu.. Jam’iyyar...
Jam’iyyar APC Ta Dage Zaben Fidda Gwani Na ‘Yan Takarar Shugaban Kasa Zuwa Ranakun 6 Da 7 Ga Wata Mai Zuwa Jam’iyyar APC ta dage taron...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tsawaita lokutan zabe tare da kara lokacin zabukan fitar da gwani....
Daga kabiru basiru fulatan Jerin sunayen ‘Yan Takarar Gwamnan APC Na Zaben 2023 Bayan Zaben Fidda Gwani Na Jam’iyyar. 1. Babagana Zulum (Borno) 2....
Daga maryam bashir musa Yayin da a ke zaton NNPP zai koma, tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP, Peter Obi, ya koma...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Wasu sauye-sauye da aka samu sun taimaka wajen bankado yadda tsohon shugaban kasar Gambia ya halatta kudaden haram, tare da...
Daga Usman Abdullahi jibirin Kotun koli ta yi watsi da karar da Rotimi Amaechi, tsohon ministan sufuri na kasar ya yi na neman a...
Daga Khadija abdullahi muhmd Wasu gungun kudan zuma sun kai hari tare da yin sanadiyyar rasa ran wani yaro dan shekara 13 mai suna...
Daga muhammad Zahraddin muhamad Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa hukumomin bayar da agaji a Jamhuriyyar Nijar sun kasa jure wa kwararar yan gudun hijira...
Daga Kabiru basiru fulatan Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke zama a Yenegoa babban birnin Bayelsa ta yanke hukuncin cewa tsohon Shugaban Najeriya Goodluck...
Daga muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta bayyana kisan da aka yi wa wata mata mai juna-biyu, Harira Jubril, da ‘ya’yanta...
Daga Yasir sani abdullahi Dan majalisar tarayya na karamar hukumar Birni, Sha’aban Ibrahim Sharada, ya zargi gwamnatin Kano da kai masa farmaki a lokacin zaben fidda...
Daga yasir sani Abdullah Bayan biyan kudaden fansa sau uku domin ceton ‘yan uwansa, wani dan kasuwa a Najeriya Lawal Ado ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Biyo bayan zargin cin hancin da ake yi tsakanin ‘yan takarar jam’iyyar All Progressives Congress da wakilan jam’iyyar a...