Daga mijahid danlami Garba A yau [Talata] ce ake sa ran kotun Kungiyar Cinikayyar Kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) za ta yanke hukunci kan...
Daga yasir sani Abdullah Dan takarar Sanata a yankin Kano ta tsakiya karkashin jam’iyyar APC, Abdussalam Abdulkarim (A A Zaura), yace an jawo hankalinsa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce mutum 21 ne aka tabbatar sun kamu da...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar matasan Arewacin Najeriya ta NYCN tace itama ba zata bari a cigaba da yiwa wani inyamuri kamfe ba...
Daga Maryam bashir musa A yayin da ake bincikensa kan zargin satar Biliyan 80, Hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC...
Daga kabiru basiru fulatan Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce takarar shi ta neman Shugabancin Najeriya...
An kammala cinikin Chelsea ga ɗan kasuwar AmurkaTodd Boehly kanfam biliyan 4.25. Zargin Almundahanar N2.9bn: Kotu ta umarci EFFC ta ci gaba da tsare Okorocha A...
Daga khadija Abdullah muhmd Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar gobe Talata don sauraron buƙatar belin da Sanata Rochas Okorocha...
Daga kabiru basiru fulatan Sadio Mane ya yanke shawarar barin Liverpool, ya shirya komawa wata kungiyar bayan kwashe shekaru masu yawa a Anfield –...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Plateau – Masu neman tikitin takarar gwamnan jihar Plateau a zaben fidda gwanin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da aka...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da sauya sunan Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano dake Wudil KUST da Suna Aliko Dangote Jaridar Indaranka ta...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Sanata mai wakiltar Kebbi ta tsakiya a majalisar Dattawa ta ƙasa, Sanata Adamu Aleiru, ya yanje daga tseren neman tikitin tazarce...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jaddada buƙatar tabbatar da mulkin dimokuradiyya a Afirka a taron Tarayyar Afirka da aka...
Yakamata Gwamnati ta Samar da makarantun manya ( Adult Education ) da makarantun gaba da sakandire(Tatiary School) a gidan gyaran hali. *Yakamata Gwamnati ta Samar da...
Daga yasir sani Abdullah Rahotanni sun bayyana cewa, akalla kowane Delegates na PDP dake zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa a Abuja ya...
Daga Maryam bashir musa ’Yan bindiga sun kashe wani ango tare da yi awon gaba da amaryarsa a garin Jere da ke Karamar...
Daga Maryam bashir musa Lokaci yayi da Matasan Najeriya yakamata su san kansu, duba da yanayin da kasar ke ciki na fatara da talauci...
Daga mujahid danlami Garba Tsohon Mataimakin Shugaba Kasa, Atiku Abubakar, ya zama dan takarar shugaban kasar jam’iyyar PDP a zaben 2023. Atiku ya samu...
Daga kabiru basiru fulatan Da Ace Yan Nigeria masu zabe zasu Daina zaben mutum saboda jam’iyar da yake chiki ko saboda wani mutum...
Daga khadija Abdullah muhmd A ranar Lahadin nan ne Shugaba Biden na Amurka zai kai ziyara birnin Uvalde, bayan da wani matashin dan...