Connect with us

Sports

An kammala cinikin Chelsea kan Fam biliyan £4.25

Published

on

Sabon mai kungiyar Chelsea Todd Boehly

An kammala cinikin Chelsea ga ɗan kasuwar AmurkaTodd Boehly kanfam biliyan 4.25.

Zargin Almundahanar N2.9bn: Kotu ta umarci EFFC ta ci gaba da tsare Okorocha

Advertisement

A watan Maris attajirin Rasha Roman Abramovich ya saka Chelsea kasuwa bayan alaƙanta shi da shugaban Rasha Vladimir Putin.

Boehly cikin wata sanarwa ya yi alkawalin faranta ran magoya bayan Chelsea.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending