Connect with us

Sports

Mane zai bar Liverpool a kaka mai zuwa

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan 

 

 

Advertisement

Sadio Mane ya yanke shawarar barin Liverpool, ya shirya komawa wata kungiyar bayan kwashe shekaru masu yawa a Anfield – amma sai nan gaba kungiyar za ta tabbatar.

Akwai alaƙa mai ƙarfi tsakanin dan wasan Senegal din da FC Bayern Munich – sai dai har yanzu ba a cimma wata matsaya ba abin da zai bai wa sauran kungiyoyi damar daukar dan wasan idan suna bukata.

Advertisement

Dan wasan ya bugawa Liverpool wasa 269, ya kuma ci kwallo 120 ya kuma taimaka aka ci 48.

Dan wasan wanda kungiyarsa ta yi rashin nasara har sau biyu a hannu Real Madrid a wasan karshe na Champions ya ci kofina shida da Liverpool.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending