Daga yasir sani Abdullah Kwamitin Shirin aikin Hajji na ƙasar India ya sanar da Maniyyata ƙasar cewa gwamnatin ƙasar ba za ta iya...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa a Najeriya, EFCC, ta yi dirar mikiya a gidan tsohon...
Daga yadir sani Abdullah Masu bukata ta musamman a jihar Ekiti da ke kudancin Najeriya sun yi barazanar kai hukumar zabe mai zaman kanta INEC...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Wani matashi ya kara shekara daya a rayuwarsa don haka ya yanke shawarar raya wannan rana a makabarta A wani...
Daga kabiru basiru fulatan Wata kotu a kasar Masar ta yanke wa mamallakin kafafen watsa labarai, kuma makusancin gwamnati, daurin shekara uku, sakamakon samun shi...
Daga kabiru basiru fulatan Sarkin Damaturu, Hashimi II El-Kanemi, ya ce Masarautar za ta goyi bayan mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo tare da...
Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid na son saye ɗan wasan Manchester City da Ingila mai buga gaba Raheem Sterling, mai shekara 27,...
Daga kabiru Basiru fulatan Tsohon kwamishinan yada labarai da al’adu na gwamnatin tarayya, Manjo Janar Ibrahim Bata Malgwi Haruna (rtd) ya dora alhakin...
Daga Sulaiman ado Ahmad Ƙungiyar Ɗalibai ta Ƙasa, NANS, Shiyyar D, a yau Litinin ta yi barazanar rufe manyan filayen jiragen sama idan har...
Daga khadija Abdullah muhmd A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta sake gurfanar da tsohon mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen kokarin dawo da...
Daga yasir sani Abdullah Kamar yadda kafofin watsala labarai har da BBC suka wallafa, ance Ministan Kudi Zainabu Shamsuna Ahmed ta maye gurbin dakataccen...
Daga Maryann Bashir Musa Gwamnan Jihar Ekiti kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin APC, ya ce a cikin ‘yan takara fiye da...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamna Aminu Masari ya bayyana cewa al’ummar Jihar Katsina sun ga bala’in ‘yan bindiga, a cikin mummunan tashin hankalin...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin tarayya, ta amince da naɗin Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku a matsayin mai kula da ofishin Akanta Janar na...
Daga kabiru basiru fulatan A duk lokacin da al,ummarmu zasu zaɓi shugaba ya zama wajibi su duba da idon basira domin zaɓar shugaban da ba...
Daga kabiru basiru fulatan Dan Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa (ACF) Sadiq Ango Abdullahi, ya lashe zaben fid da gwanin dan Majalisar Tarayya mai wakiltar...
Daga muhammad Muhammad zahraddin Gwamna Ganduje ya raba naira miliyan goma sha shida ga iyalan wadanda fashewar Bom ya shafa a Sabon...
Daga kabiru basiru fulatan Wata ƙididdiga daga Babban Bankin Najeriya wato CBN ta nuna cewa ƴan Najeriya sun kashe aƙalla dala miliyan 220.86 kan karatu...
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Jihar Kano a safiyar Litinin. Kusan mutum miliyan 100 ke gudun hijira a duniya –...