Daga kabiru basiru fulatan Akalla mutum uku sun rasu bayan fashewar tukunyar gas a unguwar Sabon Gari da ke Kano. A safiyar Talata aka...
Daga khadija Abdullah muhmd Rahotanni daga jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya na cewa bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabon...
Daga yasir sani Abdullah Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin ci gaba da zirga-zirgar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna daga ranar Litinin 23...
Daga mujahid danlami Garba Koriya ta Arewa ta sanar da cewa ƙarin mutun 170,000 sun kamu da cutar korona. Yanzu haka an killace...
Daga Maryam Bashir Musa Wata kotu a Jihar Edo ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin zaman gidan yari na shekara biyar a...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya janye takarar sa ta Sanata bayan sulhu da su ka yi da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sojojin Najeriya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai. ‘Yan Bindiga Sun Sace Dan Majalisa A Anambra Bisa...
Daga yasir sani Abdullah Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC ta kama Akanta Janar na Najeriya bisa zarginsa da almundahana ta...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Tsaro ta NATO ta sha alwashin ci gaba da bai wa Ukraine taimakon makamai a yakin da ta...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu ‘yan bindiga a Jihar Anambra sun sace Okechukwu Okoye, dan Majalisar Dokokin Jihar mai wakiltar mazabar...
Daga kabiru basiru fulatan An fara zaman dar-dar a Maiduguri babban birnin Jihar Borno, bayan wasu sun fara zanga-zanga kan wata mai suna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rahotanni sun ce an kasa cimma matsaya tsakanin ƙungiyar Malaman Jami’oi da gwamnatin Tarayya, kan yajin aikin da ƙungiyar ta shafe...
Daga yasir sani Abdullah ‘Yan sanda a jihar Legas sun kama wasu mutane huɗu da ake zargin sun yi wa wani David Imoh mai...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ce karuwar matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi a Jihar na da alaka da yajin...
Daga khadija Abdullah muhmud Kungiyar Malaman Kwalejojin Fasaha (ASUP), ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin makonni biyu a kan ta biya mata bukatunta ko...
Daga Mujahideen danlami Garba Wasu ‘yan bindiga sun kai mummunan hari jihar Zamfara, sun hallaka mutane bakwai tare wani limamin masallacin Juma’a Wannan...
Daga Muhammad Muhammad zahradfin Jam’iyyar APC mai mulki ta ci kasuwa sosai gabannin zaben fidda yan takaranta na babban zaben 2023 Zuwa yanzu, jam’iyyar...
Daga kabiru basiru fulatan Bankin Duniya yayi hasashen cewa, farashin kayan abinci zai tashi sosai a Najeriya. Bankin yace za’a samu hakanne a...
Daga yasir sani Abdullah Yayin da ake saura makwanni 2 a yi zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC,...
Daga Maryam Bashir Musa Rundunar haɗin gwiwa ta Multinational Joint Task Force, MNJTF, a jiya Asabar ta ce ta hallakamayakan Boko Haram da...