Daga Maryam Bashir Musa Sama da kungiyoyi 179 da kuma kwararru tare da dubban mambobi ne suka tattara kudade suka gabatar da...
Daga kabiru basiru fulatan Babban Daraktan Cibiyar Bunkasa Fasahar Sadarwa da Ci Gaba (CITAD) Y. Z. Ya’u ya ce ana samun karuwar cin zarafin...
Daga yasir sani abdullahi Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta ce sojojin Israila na yakarsu kafada da kafada da dakarun Ukraine....
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Kungiyar Hamas ta Falasdinawa ta yi kira gangami a harabar Masallacin Al-Aqsa da ke gabashin birnin Kudus a ranar 5 ga...
Daga Khadija abdullahi muhmd Wani abin fashewa da ake kyautata zaton bam ne ya kashe mutum biyu a wata matatar man fetur da ke garin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An samu musayar yawu tsakanin masu gabatar da ƙara da Lauyan Muhuyi Magaji a zaman kotun na ranar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan Shari’a kuma Antoni-Janar na Ƙasa, Abubakar Malami ya musanta labaran da su ka yaɗu a jiya na cewa...
Daga maryam bashir musa Independent Hajj Reporters, IHR, ƙungiya mai zaman kanta wacce ta ke sa ido da kuma kawo rahotanni a kan...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Ekiti a kudancin Najeriya, Kayode Fayemi, ya ƙaddamar da takarar neman shugabancin ƙasar a ƙarƙashin jam’iyya mai...
Daga maryam Bashir musa Gwamann Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi afuwa ga fursunoni 100 a ci gaba da bukukuwan Karamar Sallah a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani bincike da BBC ta gudanar ya gano cewa maza masu cin zarafi na amfani da wani shiri na gwamnatin Biritaniya na...
Daga mujahid danlami garba Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta kama wata dillaliyar miyagun kwayoyi mai suna Jamila Abdullahi mai shekaru 30...
Daga Khadija abdullahi muhmd Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kafafen yada labarai da su lura da labaran siyasa ko jaridu da ake...
Daga Suleiman ado ahmad A daidai lokacin da kakar babban zaben shekarar 2023 a Nijeriya ke kara karato wa, Shugaba Muhammadu Buhari ya...
Daga maryam Bashir musa Rahotanni sun bayyana cewa mayakan kungiyar ISWAP mai ikirarin jihadi a Yammacin Afirka, sun kai hari wani kauye da ke...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku ba shi da sha’awar komawa AC Milan ko Newcastle a kakar wasa ta bana, duk...
Daga yasir sani abdullahi A yau ne ake sa ran babban sakatare janar na Majalasar Dinkin Duniya ,Antonio Guterres, zai gana da shugaban Najeriya...
By kabiru basiru fulatan The Resident Electoral Commissioner for Zamfara State, Professor Sa’idu Babura Ahmed, has reported that our office in Kauran Namoda Local...
Daga maryam bashir musa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar wa iyalai da ‘yan uwan mutanen da aka sace daga jirgin kasan Abuja...
Daga kabiru basiru fulatan Mai martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmad Nuhu Bamalli, ya dakatar da wasu hakimansa 4, jim kadan bayan sauka daga hawan...