Connect with us

News

Hamas ta kira gangami a Masallacin Kudus

Published

on

   Daga Muhammad Muhammad Ibrahim

Advertisements
Advertisements

Kungiyar Hamas ta Falasdinawa ta yi kira gangami a harabar Masallacin Al-Aqsa da ke gabashin birnin Kudus a ranar 5 ga watan Mayu, bayan wasu rahotannin kafafen yaɗa labaran Falasdinawa da suka ce Yahudawan masu ra’ayin riƙau na shirin ɗaga tutar Isra’ila tare da rera taken kasar a Masallacin don tunawa da Ranar ‘yancin kai na Isra’ila.

Masallacin ya kasance wurin da ake rikici na baya-bayan nan tsakanin jami’an tsaron Isra’ila da na Falasdinawa.

A wata sanarwa, ƙungiyar Hamasta ce damar da hukumomin Isra’ila suka bayar na shiga Masallacin wani mataki ne da zai haifar da tashin hankali.

Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending