Daga Khadija abdullahi muhmd Gwamnatin Jihar Zamfara ta sauke Sarkin Zurmi, Atiku Abubakar da na Dansadau, Hussaini Umar sakamakon zargin su da hannu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani sojan ƙasar nan, wanda a ka cafke shi ya na haɗa kai da ƴan ƙungiyar ƴan ta’adda ta...
Daga yasir sani abdullahi Yayin da ya ke fuskantar tuhume-tuhume a Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Cin-hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, bisa...
Daga maryam bashir musa Gidauniyar Muhammadu Sanusi ll ta fitar da mutane 59 daga gidan yari, waɗanda su ka kasa biyan tara da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da wata sanarwa cewa akwai yiwuwar wasu miyagu su kai hare-haren bam kan al’umma yayin karamar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar da ke yaki da masu safarar miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, ta shafa fenti a jikin wasu gidaje shida da wani...
Daga maryam bashir musa Hukumar tabbatar da inganci kayayyaki a Najeria wato (SON) ta bayyana damuwa kan ƙaruwar shiga da kayayyaki marasa inganci...
Daga mujahid danlami Garba Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta tabbatar da ceto wani zakara mai shekara ɗaya da ya faɗa rijiya a...
Daga maryam bashir musa Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bankado wani shiri da wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne suka...
Daga kabiru basiru fulatan Jonathan ya ki nesanta kan sa da sake tsayawa takaran shugaban kasa Ƙungiyar Jaddada Zaman Lafiya da Ci Gaban...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yan bindiga sun saki hotunan mutane 40 da suka sace a Harin jirgin kasa Abuja-Kaduna watan Maris Cikin hotuna...
Daga yasir sani abdullahi Tsohon Babban Sakataren Ma’aikatar Ayyuka da Gidaje ta Ƙasa, Alhaji Babangida Husaini ya bayyana cewa shugaban ƙasa mai ci,...
Akalla fararen hula 72 ne aka kashe cikin makwanni 7 a Sudan ta Kudu, tare da yanke kawunan wasu da kona wasu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta ziyarci Manchester City domin buga wasan Champions League zangon farko a daf da karshe da za su kara ranar...
Daga Hamza yusif Abdulmumin Jagoran kungiyar ‘yan aware ta IPOB a kudu maso gabashin Najeriya ya shigar da kara a watan kotun tarayyar kasar yana neman...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ma’aikatar tsaron Rasha ta yi ikirarin kashe sojojin Ukraine 500 jiya da daddare yayin wasu hare-hare ta sama da ta kai a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un, ya sha alwashin hanzarta kera makaman nukiliya tare da sanya su cikin shirin don fara amfani...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo a jiya Litinin ya ce ya ci amanar kasa idan bai tsaya takarar...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Sanarwar Rashan ta wannan Litinin ta ce ta yi haka ne domin bayar da dama a kwashe fararen hular da ke...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Daya daga cikin jariran da Budurwar Cristiano Ronaldo watau Georgina Rodriguez ta haifa, ya mutu Cristiano Ronaldo ya sanar da...