Daga Suleiman ado ahmad A ranar Talatar nan 3 ga watan Mayu ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, yake fara ziyarar kwanaki...
Daga muslim yunus abdullahi Shugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Barista Zikrullah Kunle Hassan, ya baiyana cewa hukumar na nan na iya bakin ƙoƙarin...
Daga Khadija abdullahi muhmd Hukumomi a kasar Saudiyya, sun cafke mutane 20, da aka kama su na daga Hotunan Bola Tinubu da sauran...
Daga mujahid danlami Garba Wasu ƴan uwa guda biyu a jiya Lahadi sun rasa rayukansu a ƙoƙarin ɗauko wayar salula da ta faɗa...
Daga maryam bashir musa Shugabancin majalisar kolin Malaman Addinin Musulumci ta kasa, a ranar Litinin sun bayyana cewa ya kamata Shugabancin kasa a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa matsalar tsaron da wasu yankunan ƙasar nan ke fama da ita zai...
Daga yasir sani abdullahi Sahihiyar majiya ta tabbatar da cewa Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan zai fito takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin...
Daga maryam Bashir musa Wasu al’umma mabiya Addinin Musulunci a Sokoto sun gudanar da Sallar Eid-El-Fitr jiya Lahadi inda suka saba wa umarnin...
Daga yasir sani abdullahi Ranar Lahadi aka yi bikin ranar ma’aikata ta duniya, wanda aka saba gudanarwa a duk ranar 1 ga watan...
Daga kabiru basiru fulatan Buhari ya yi wadannan kalamai a cikin wata sanarwa da kakakinsa, Malam Garba Shehu ya fitar. Yayin da watan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, NDLEA ta ce ta kama katan 47 na ƙwayar Tramadol, ɗauke...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa, NBS, ta baiyana cewa har yanzu an bar mata a baya a Nijeriya wajen samun madafun...
Daga Khadija Abdullahi muhmd Rundunar ƴan sanda a Jihar Legas ta kama ƙwaya, da a ke zargin tabar wiwi ce da kuɗin ta...
Daga Maryam Bashir musa Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya haramta liƙa hotuna da ɗaga tutocin siyasa a yayin bukukuwan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da ganin watan Shawwal, wanda ya kawo karshen watan azumin Ramadan a kasar. Tuni dai Shugaba Mohamed...
Daga yasir sani abdullahi Rundunar sojin Najeriya ta aike da dakaru 205 zuwa kasar Gambia domin gudanar da aikin wanzar da zaman lafiya....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta zama zakarar gasar Laliga kasar Spain ta bana bayan doke kungiyar kwallon kafa ta Espanyol da ci...
Daga maryam bashir musa Al’ummar unguwar Tudun Muntsira da ke Cikaji a Karamar Hukumar Sabon Garin Zariya a Jihar Kaduna sun cika da...
By kabiru basiru fulatan The suspended chairman of the Kano State Public Complaints and Anti Corruption Commission, PCACC, Muhuyi Rimingado, has regained freedom meeting...
Daga Yasir sani abdullahi Ɗan Majalisar Dokokin Birtaniya, Neil Parish, ya faɗa wa BBC cewa ya sauka daga muƙaminsa bayan ya amsa cewa ya kalli bidiyon...