Daga yasir sani abdullahi A Najeriya yadda ‘yan siyasa ke canjin sheka tsakanin jam’iyun kasar na son zama tamkar wani sabon salon siyasar...
Daga Suleiman ado Ahmad Macron ya zamo shugaban Faransa na farko da aka zaba a wa’adi na biyu cikin shekaru ashirin Emmanuel Macron...
Data Muhammad Muhammad zahraddin Yara bakwai ne suka rasu a garin Mutum-Biyu da ke Karamar Hukumar Gassol ta Jihar Taraba a sanadiyyar wata...
Daga yasir sani abdullahi Mutum daya ya rasu, wasu akalla bakwai kuma sun jikkata sakamakon fashewar wani abu a wani gidan giya a Jihar...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Matar shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari ta gayyaci masu neman takarar kujerar shugabancin kasa na jam’iyyu daban-daban zuwa Villa domin su...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun tsare ministan sadarwar kasar Mahamadou Zada inda ake tuhumarsa da almubazzaranci da kudaden talakawa lokacin...
Daga khadija Abdullahi Mahmud. Shugaban Kasar Turkiya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana matukar bacin ransa da tashin hankalin da ake samu a Masallachin Al Aqsa...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, NDLEA, ta ce ta kama kilo-giram ɗaya na hodar ibilis da...
Daga maryam Bashir musa Hukumar Karota tayi afuwa ga wadanda aka kama da laifin keta dokar hukumar a kan tituna a wannan wata...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kafin a ba da sanarwar samun nasararsa, yana da kyau a amince da girman nasarar da shugaba Macron ya samu. Ko da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Alhazai ta Najeriya, ta yi hasashen kudin kujera zai karu zuwa Naira miliyan 2.5 saboda yanayin canjin dalar Amurka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yan bindiga sun yi garkuwa da mambobin kungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) guda 10 tare da sace shanu 300 a jihar Anambra....
Daga kabiru Basiru Fulatan Mutum fiye da 50 ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wasu haramtattun matatun man fetur biyu da...
Daga Maryam Bashir Musa Rundunar ƴan sanda a Jihar Yobe ta tabbatar da mutuwar mutane 10 tare da jikkata wasu da dama a...
Daga Yasir sani abdullahi An bayyana bashin da ake bin jihar Jigawa na naira miliyan dubu 42 da miliyan 700 a matsayin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce akalla yara miliyan daya a Afirka sun samu allurai daya ko fiye...
Daga muhammad Muhammad zahraddin Hukumar tace fina-finai da bidiyo ta ƙasa, NFVCB, ta ce hukumar ta karɓa tare da tace fina-finai 541 da...
Daga Yasir sani abdullahi Wasu ƴan bindiga sun kashe jami’an ƴan sanda uku a yau Asabar da sassafe a Jihar Kogi yayin da...
Daga Kabiru basiru fulatan Rahotanni sun ce Saudiyya da Iran sun koma teburin tattaunawa da nufin kyautata alaka tsakanin kasashen biyu da ke...
Daga Khadija abdullahi muhmd Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya bada umarnin bude iyakokin kasar Najeriya na jihohin Katsina, Kebbi, Cross Rivers da Jihar...