Connect with us

News

Ƴan bindiga sun sace Fulani 10 da shanu 300 a Anambra

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Yan bindiga sun yi garkuwa da mambobin kungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) guda 10 tare da sace shanu 300 a jihar Anambra.

Advertisements
Advertisements

An kai wa Fulanin harin ne cikin dare suna bacci a Obene cikin ƙaramar hukumar Ogbaru a jihar Anambra, kamar yadda shugaban Miyetti Allah shiyar kudu maso gabashin Najeriya, Alhaji Gidado Siddiki ya shaida wa jaridar The Nation.

Ƴan bindigar da aka bayyana sun kai 40 ɗauke da manyan makamai sun buƙaci a biya su miliyan hudu a matsayin kuɗin fansa da kuma bindiga daga iyalan wadanda aka kama.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending