Daga khadija naseer musa ’Yan gwagwarmaya, wato Kwamarawa sun koka kan abin da suka ce ana yi masu na cin fuska a shafukan...
Daga kabiru basiru fulatan Shauƙi ya tashi sosai lokacin da fitaccen mawaƙin nan na ƙasar Koriya ta Kudu, Daud Kim ya isa Makka domin...
Daga kabiru basiru fulatan Harin jirgin Abj-Kad: Gwamnatin Tarayya ta ki yarda da bukatar sakin kwamandojin ‘yan bindiga kafin sako wadanda aka sace. Tattaunawar da gwamnati...
Daga Yasir sani abdullahi Buhari ya kammala lalata rayuwar ‘yan Najeriya -Inji Bishop Kukah Babban Limamin mabiya darikar Katolika dake Sokoto a Najeriya, Bishop Mathew...
Daga mahammmad mahammmad zahraddin An sake hana Kano Pillars buga wasa a gida Hukumar dake shirya gasar Premier ta kasar nan (LMC) taci tarar kungiyar kwallon...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnoni Na Kara Juya Akalar Siyasar 2023 Gwamnoni na cigaba da daukar matakai don taka rawar juya akalar babban zaben Najeriya a...
Daga Yasir sani Abdullahi Babu Sauran Abin Da Buhari Zai Iya Tsinana Wa Najeriya -Kwankwaso tsohon Babu Sauran Abin Da Buhari Zai Iya Tsinana Wa Najeriya...
Daga Yasir sani Abdullahi Ƴan sanda sun kama wani mutum da ɗauri 250 na wiwi a Kano Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano a jiya Asabar ta...
Daga Khadija abdullahi muhd Sarkin Katsina Dr Abdulmuninu Kabir Usman ya tabbatar wa Saddiq Musa Kaita da sarautar Sardaunan Katsina. Sarkin Katsina ya...
Daga Maryam Bashir Musa Jarumar masana’antar Kannywood Nafisa Abdullahi ta caccaki masu haihuwa barkatai bisa yadda suke kasa daukar nauyin yaran da suka haifa....
Daga Kabiru basiru fulatan Rundunar Sojin ruwan Najeriya ta ce rundunarta mai yaƙi satar ɗanyen mai ta yi nasarar kamawa da ƙwace jiragen...
Daga Yasir sani abdullahi Kwamishinan raya karkara na Kano Musa Iliyasu Kwankwaso ya sauka daga muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya. A wata sanarwa...
Daga muhammad Muhammad zahraddin Babban mai taimakawa Gwamnan Kano kan ci gaban al’uma Ahmad Dauda Lawan ya ajiye muƙaminsa domin tsayawa takara a...
Daga khadija Abdullahi Mahmud. SHUGABAN Mata a Jami’yyar APC ta Jihar Kaduna Hajiya Maryam Sulaiman wacce akafi sani da Mai Rusau, ta ce burin...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kai ziyara babban asibitin Monguno da karfe 2 na daren Asabar...
Daga kabiru basiru fulatan Maimakon ta kasance rana ta fari ciki ga dubban magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, Sai Masu...
Daga khadija abdullahi muhmd A zango na biyu na shirin Alaka mai dogon zango na Kamfanin FKD na Ali Nuhu, an yi mamakin ganin...
Daga kabiru basiru fulatan A yayin da babban zaben 2023 ke ci gaba da karatowa, Gamayyar Kungiyar Jakadun Arewa maso Yamma (NAFO), ta...
Daga Maryam bashir musa Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce babu wani abin da gwamnati mai ci ta Shugaba...
Daga mujahid danlami garba Lauyoyi da masu bincike da jami’an tsaron da su ka tabbatar da ganin an hukunta gwamnoni biyu da aka yi...