Daga yasir sani abdullahi Wani tsohon mamba a majalisar manyan malaman Saudiyya, Dr. Qais Bin Muhammad Al-Sheikh Mubarak, ya ce babu wani laifi...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, mai neman takarar shugaban kasa, ya ce ba zai yarda da a bashi toshiyar bakin takarar mataimakin...
Daga yasir Sani abdullahi Hauhawar farashin kayayyakin da mutane ke saya a Najeriya wato Cosumer Price Index (CPI) ta ƙaru zuwa kashi 15.92 cikin 100...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Da alama cikin magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ya ɗuri ruwa bayan da kocin ƙungiyar, Mikel...
Daga maryam bashir musa Akalla mutane 35 suka mutu sannan 71 suka jikkata a Zimbabwe yayin da wata motar bas dauke da Kiristoci da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yau juma’a ce ranar Good Friday ko kuma Juma’a mai kyau, wanda al’ummar Kiristocin Duniya ke juyayin kashe Yesu Kiristi,...
Daga maryam bashir musa Wata mata aure ta kashe kanta ta hanyar shan guba saboda mijinta zai yi mata kishiya. Matar wadda suke...
Daga maryam bashir musa Amurka ta amince ta sayar wa Najeriya makamai da kudinsu ya kai na dala biliyan dPaya da zummar karfafa...
Daga kabiru basiru fulatan An kashe jami’in ne a yayin da ake ci gaba da gudanar da aikin rijistar zaɓe (CVR) a Ƙaramar...
Daga Suleiman ado ahmad Fasinjojin da ke shirin hawa jirgin ƙasa su yi maza su tanadi lambar shaidar ɗan ƙasa, NIN da ga watan...
Daga kabiru basiru fulatan An yi hasashen cewa, kudi mafi daraja a kasuwar crypto wato bitcoin zai haura zuwa kusan Naira miliyan 41.2 (dalar...
Daga maryam Bashir musa Majalisar kolin kasa (masu mulki da tsaffin shugabanni) ta yafewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame da tsohon gwamnan...
Daga maryam Bashir musa Gwamna Jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce kwararan hujjoji sun nuna cewa manyan masu fada a ji daga jihar...
Daga mujahid danlami Garba Kasar Amurka ta ce cin hanci da rashawa da rashin aiwatar da hukuncin da ya dace daga bangaren shari’a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani rahoto kan sha’anin tsaro ya ce an kashe kusan mutum 1,500 cikin watan jiya a Najeriya, sanadin ayyukan taɓarɓarewar...
Daga yasir sani abdullahi Ministan Tsaro Manjo-Janar Bashir Magashi Gwamnatin Tarayya zata sanar da Sunayen waɗanda suka kitsa harin Jirgin Ƙasan Kaduna-Abuja — Magashi...
Daga kabiru basiru fulatan Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi da kiraye-kirayen da Ƙungiyar Dattawan Arewa ta yi, inda ta yi kira ga...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar gudanarwar kwalejin fasaha ta jihar Kano ta amince da tsawaita lokacin rufe biyan kudin makaranta daga ranar Juma’a 15 ga...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kula da gasar firimiya ta Najeriya, Nigeria Professional Football League (NPFL), ta bai wa ƙungiyar ƙwallon kafa ta...
Daga khadija Abdullahi Mahmud. Sanata Orji Uzor Kalu ya ce a cikin shekaru hudu kacal zai iya rikidar da tattalin arzikin kasar nan. ...