Daga Kabiru basiru fulatan Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasar da suka tare tsakanin Abuja zuwa Kaduna sun sake sakin wani...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar adawa ta PDP...
Daga Muslim yunus Abdullahi Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa, NAFDAC ta gargaɗi ƴan Nijeriya cewa, akwai wasu kayan abinci da...
Daga Kabiru basiru fulatan Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo ya ƙaddamar da takarar shugabancin ƙasar nan a 2023. Osinbajo ya sanar da zai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manoma 40,000 ne a Jihar Kano za su amfana da shirin noma na Gwamnatin Taraiya, wanda a ka sani...
Daga Yasir sani Abdullahi A wannan litinin mataimakin shugaban Nigeria farfesa yemi osibanjo zai bayyana a niyar sa ta tsayawa shugaban cin kasar nan Mataimakin shugaban...
Daga Usman Abdullahi jibirin Bankin Duniya ya ce yana sa ran tattalin arzikin Ukraine ya yi baya da kashi 45 cikin dari a shekaran nan sakamakon...
Daga Muslim yunus Abdullahi Asusun kula da Ƙananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce kashi 70 cikin 100 na yaran...
Daga Kabiru basiru fulatan A yayin da yanayin zafi ya kankama, jama’a a Jihar Kano sun koka matuka kan yadda suke shan wahala...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin ’Yan bindiga sun kwace kauyuka da dama a Kananan Hukumomin Gassol da Karim Lamido da ke Jihar Taraba. Aminiya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin -Kungiyar SERAP ta fadawa Buhari Kungiyar dake kula da hakin bil’adama ta SERAP ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari daya...
Daga Yasir sani abdullahi Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da yasa ba zai yiyu ta yiwa ‘yan Bindiga ruwan bamabamai ba. Tace idan ta...
Daga Kabiru basiru fulatan A ranar Litinin din nan ne mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shahararren lauya kuma me sharhi akan al’amuran tsaro, Bulama Bukarti ya ce ya kamata shugaba Buhari ya bude ma’aikatar kuda...
Yan fashi sun kai hari gidan radio a na tsaka da shiri na kai-tsaye a Ibadan Ƴan fashi sun kai hari kan wani gidan radio mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata Ƙungiya mai Zaman Kanta, mai suna Al-Mubarak Waqf Foundation ta raba Naira Miliyan 2 da su U ɗari 9...
Daga Yasir sani Abdullahi Shahararriyar mawakiya Kuma Mai fassara fina finan India wato moofy ta bayyana cewa cewa burinta a rayuwa shine taga ta auri tsohon...
Daga Yasir sani abdullahi Ministan Sufuri na Ƙasa, Rotimi Amaechi ya baiyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2023. Amaechi ya baiyana cewa...
Daga Suleiman ado Ahmad Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani yaro ɗan shekara 14, Musa Sani a wani ruwa...
Daga khadija Abdullahi Mahmud. Matawalle dai ya ce bayan sakin lambarsa da manufar magance matsalar rashin tsaro a jihar, sai wasu suka fara saka shi a...