Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da neman wasu, bayan kifewar kwale-kwale a kogin Shagari da ke Ƙaramar Hukumar...
Daga yasir sani abdullahi Kotun Spain ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗaurin shekaru bakwai a gidan yari bisa samunsa da laifin yin barazanar...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Zamfara ta tabbatar da sace wasu ɗalibai mata huɗu na Kwalejin Kimiyya da Fasaha...
A jiya Talata ne kwamitin shiyya-shiyya kan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP ya miƙa rahotonsa ga Kwamitin Gudanarwa na Jam’iyyar na Ƙasa, NWC. Sai...
Daga Khadija abdullahi muhmd A yayin da al’ummar Musulmi suka shiga kwana 10 na biyu a watan Ramadan na 1443 bayan Hijira, sai...
Daga kabiru basiru fulatan A ranar 13 ga watan April shekara ta 2007 ta kasance rana mafi muni a gare mu, inda duniyar Sunnah tayi...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alla-wadai da jerin hare-haren da aka kai waɗanda suka yi sanadin kashe sama da mutum 150 a jihar Filato. A...
Yayinda aka shiga rana ta 12 a watan azumin Ramadhana rahotanni na tabbatar da farashin Zobo yayi tashin gwauran zabi a jihar nan. Farashin na...
Daga Suleiman ado Ahmad Kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya ta bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari da ya sauka daga mukamin sa saboda abinda ta...
Daga yasir sani abdullahi. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, ta ce za ta ci gaba da gudanar da bincike kan...
Daga maryam Bashir musa Firaministan Biritaniya, Boris Johnson da Ministan Kudi Rishi Sunak na shirin biyan tara saboda keta ka’idojin kullen korona. ‘Yan sanda...
Daga mujahid danlami Garba Wasu jami’an tsaro da ke dauke da Naira miliyan 60 sun shiga hannun hukumomi. Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa an kama...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da a gaggauta fitar da tan 40,000 na hatsi iri daban-daban da ga...
By maryam bashir musa A former Kano Pillars football club secretary and the longest serving secretary of the Kano State Football Association, Alhaji Auwalu Musa Zakirai,...
Daga Khadija abdullahi muhmd Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince a samar da sabbin kwalejojin fasaha guda guda 3. Mai taimakawa shugaban kan...
Daga maryam bashir musa Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma’a 15 da Litinin 18 ga Afrilu, 2022, domin gudanar da bukukuwan good Friday da kuma...
Daga yasir sani abdullahi Da safiyar yau Wasu matasa Yan kauyen Jauro sule dake Yankin kalshingi ward, a karamar Hukumar Akko, dake jihar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nuna jin dadi kan kalaman da tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun gano naira miliyan 60 da aka yi nufin kai wa ‘yan ta’adda...
Daga mujahid danlami Garba Al’umma a Jihar Kano sun koka a bisa wahalar ruwan sha, musamman a ƙwaryar birnin Kano yayin da a...