Connect with us

News

Buhari ya amince a samar da kwalejojin fasaha guda 3

Published

on

 

Daga Khadija abdullahi muhmd

 

 

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince a samar da sabbin kwalejojin fasaha guda guda 3.

Mai taimakawa shugaban kan kafofin sadarwa zamani Bashir Ahmad ne ya sanar da hakan a shafin sa na Facebook.

Advertisement

Ya ce, za a samar da kwalejojin a jihohi uku da suka haɗar da ta Umunnoechi da ke Abia sai Orogun a jihar Delta sai kuma ta Kabo a jihar Kano.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending