Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya umurci duk masu rike da mukaman siyasa da ke neman mukaman siyasa...
Daga maryam bashir musa Chelsea ta shirya kyale dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku ya bar kungiyar a kakar wasa ta bana, inda Inter Milan da...
Daga khadija abdullahi muhmd Rundunar sojin Najeriya ta ce jiragenta na yaki sun kashe shugabannin kungiyar masu tayar da kayar baya ta ISWAP akalla biyar...
Daga yasir sani abdullahi Wata ƙungiya mai rajin goyon bayan Atiku Abubakar, mai suna ‘Atiku State of Mind’ ta janye goyon bayanta ga...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Rasha Vladimir Putin ya tattauna ta wayar tarho da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammed bin Salman,...
Daga kabiru basiru fulatan Rasha ta haramta wa Firaministan Birtaniya Boris Johnson shiga ƙasar saboda matsayin da Birtaniya ta ɗauka a yaƙin...
Daga yasir sani abdullahi Kungiyar Gwamnonin Nijeriya, NGF, a jiya Juma’a, ta bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga gwamnatin jihar Kaduna domin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƴan rodi da ke kasuwar Kofar Ruwa a Jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin Ƙaramar Hukumar...
Daga khadija Abdullahi Mahmud Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kammala shirye-shiryen kaddamar da takararsa na shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin jam’iyyar...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta gazawa kan harkokin tsaro, ga...
Daga kabiru basiru fulatan . Ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Musulmi, OIC ta yi Allah wadai da farmakin da sojojin Isra’ila suka kai da ya...
Newcastle ta gabatarwa Benfica tayin euro miliyan 60 (£50m) kan ɗan wasan Uruguay Darwin Nunez, mai shekara 22, a kokarin shan gaban ƙungiyoyin Firmiya da ke farautarsa. (Footmercato – in...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rasha ta yi gargadi Amurka da kawayenta a hukumance kan taimakawa Ukraine da ƙarin makamai. Sakon na diflomasiya da kafar yaɗa labaran...
Daga mujahid danlami Garba Femi Falana ya ce tun da Buhari ya yafewa abokansa da suka sace biliyoyin naira, toh wajibi ne ya...
Daga maryam bashir musa Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga dattawan Arewa da suka yi kira ga Buhari yayi murabus Femi...
Daga Khadija abdullahi muhmd Gwamnatin Tarayya ta ɓude ƙofar tattaunawa da ƴan ta’addan da suka sace Matafiya a Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna a watan...
Daga maryam bashir musa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cika alkawuran da ta yiwa yan Najeriya a shekarar 2015 a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A makon jiya ne aka tabbatar da Mai Shari’a Ketanji Brown Jackson a matsayin bakar-fata mace ta farko da...
Daga yasir sani abdullahi Afuwar da gwamnatin shuugaba Muhammadu Buhari ta yi wa wasu fursunonin ‘yan siyasa na cigaba da jan hankali a Najeriya, yayinda masu...
Daga kabiru basiru fulatan Gobara ta ƙone shaguna huɗu a kasuwar sansanin alhazai ta Kano wato Hajj Camp. Gobarar ta tashi ne a daren...