Daga kabiru basiru fulatan Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Abdullahi Adamu, ya yi murabus daga majalisar dattawar tarayya. An zabi Abdullahi Adamu ne matsayin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan wasan Chelsea Romelu Lukaku na shirin komawa Paris Saint-Germain a karshen kakar wasa ta bana, kamar yadda jaridar UK...
Daga Suleiman ado ahamad Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin cewa duk layin waya da aka tsohe, ba za a bude shi ba sai...
Daga maryam bashir musa Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce matukar ba a tashi tsaye an magance kalubalen tsaro...
Daga mujahid danlami garba Tarayyar Turai na kokarin yaukaka dangantaka da Najeriya domin samun karin wuraren da za ta sayi iskar gas da nufin...
Gasar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga a ƙasar Jamus ta ga wani sabon abu a wasannin tsakiyar mako, yayin da Ausburg ta karbi bakuncin Mainz a...
Daga Khadija abdullahi muhmd Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce kusan kashi biyu cikin uku na yaran...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A yau Litinin ne wata Babbar Kotun Majistare da ke Kaduna ta bada umarnin sake tsare wani dan...
Daga yasir sani abdullahi Jam’iyar APC, reshen Jihar Legas ta caccaki Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a kan baiyana takarar sa ta...
Daga yasir sani abdullahi Sakamakon zaben Kananan Hukumomin da aka gudanar a Jihar Katsina ranar Litinin ya nuna cewa jam’iyyar APC mai...
Daga kabiru basiru fulatan Babu abin da kowane Musulmi ya fi son samu a watan Ramadan kamar samun gafara da rahamar Allah da kuma...
Daga maryam bashir musa Paul Pogba ya zama dan wasa na farko da a yanzu Paris St-Germain ta bai wa fifiko a cefanen da...
Daga Khadija abdullahi muhmd Bayanan da ke fitowa daga Jihar Filato na nuni da cewa an kashe mutum 135 yayin wasu hare-hare da...
Daga kabiru basiru fulatan Fitowar Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo takarar shugaban ƙasa na zaɓen 2023 a ƙarƙashin APC, jam’iyya ɗaya da ubangidan...
Daga muslim yunus abdullahi Gwamnatin jihar Kaduna ta ware Naira Biliyan hudu da zata rarrabawa talakawa a duka kananan hukumomi 23 dake fadin jihar...
Daga kabiru basiru Fulatan Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya amince da nadin Usman Bala Muhammad a matsayin sabon Shugaban Ma’aikata, wanda har zuwa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Gwamnatin tarayya ta ce ta fara kokarin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 40 daga kangin talauci nan da shekaru biyu...
Daga yasir sani abdullahi Rundunar ƴan sanda ta Jihar Kano ta hana yin wasan tashe a Jihar Kano. Jaridar indaranka ta rawaito cewa...
Daga maryam bashir musa Ƙungiyar Ƴan Tifa ta Jihar Kano ta raba kayayyakin abinci, har da ma tufafi ga ƴaƴan ƴan ƙungiyar da su...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin MTN ya ce “Babban bankin Najeriya ne zai sanar da ranar da aka amince mu fara aiki, kamar yadda doka ta samar.”...