In the name of Allah, the Beneficent the most merciful. I seek refuge with ALLAH against the mischief of evil. Peace and blessings be upon...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi a Najeriya NDLEA ta ce ta kama ƙunshin hodar ibilis ko kuma koken...
Daga kabiru basiru fulatan Sevilla ta ziyarci Barcelona, domin buga wasan mako na 30 a gasar La Liga da za su kece raini...
Daga kabiru basiru fulatan Ranar Asabar Real Madrid ta doke Celta Vigo da ci 2-1 a wasan mako na 30 a gasar La Liga da suka...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Kare Hakkin mai Sayen Kaya ta Jihar Kano, CPC, ta ce ba za ta saurarawa duk wanda a...
Daga yasir sani abdullahi Manajan Darakta na hukumar kula da zirga-zirga na ababen hawa ta Kano Baffa Babba Dan-agundi zai mika takardar murabus dinsa ga...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tun bayan da BBC Hausa da sauran kafofin yaɗa labarai a Najeriya suka ruwaito matakin dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci,...
Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya ba da umarnin girke jami’an tsaro a daidai wajen da aka dasa bam a titin...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, idan sojojin Najeriya suka gaza, to su zasu dauko hayar sojoji daga kasar waje da...
A cikin ’yan watannin nan ana fama da matsalar rashin man fetur da gas, matsalar ta yi naso a kan rashin wutar lantarki, inda a...
Mohamed Salah, na dab da sanya hannu a sabuwar yarjejeniyar zamansa a Liverpool har zuwa karshen sana’arsa ta kwalllon kafa. (Sunday Mirror) Real Madrid na daga...
Saudiyya da Iran sun yi na’am da tsagaita buɗa wuta a Yemen da ta soma aiki a yau kuma ake fatan ta ci gaba tsawon wata...
Gwamnan Kogi Yahaya Bello ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, ƙarƙashin tutar jam’iyyar APC. Gwamnan ya sanar da matakin ne a...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ci alwashin saka kafar wando ɗaya da matasa Musulmai da su ke ƙin yin azumin watan Ramadan. A wani...
Chelsea ta sha kashi a gida da ci 4-1 a hannun Brentford a wasan mako na 30 a gasar Premier League da suka fafata ranar Asabar....
Kwamitin Masallacin Appo Dake Abuja Ta Tsige Shaikh Nura Khalid (digital Imam) Daga Limancin Masallaci, Sabo da Caccakar Gwamnatin Buhari da Yayi Jiya A Huɗubar...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a yau Asabar ne ya fara azumin watan Ramadan na bana a mahaifarsa, Mafa, a jihar, inda ya...
Tsohuwar babbar mai shigar ta kotun hukunta laifukan yaƙi ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kiran a kama shugaba Vladimir Putin kan mamayar Ukraine. Yar...
Hukumar kula da Zirga-zirgar Jiragen Ƙasa ta Ƙasa, NRC, ta tabbatar da tsaron lafiyar fasinjoji kusan 170 daga cikin 362 da aka tabbatar da su...
Celta Vigo ta karbi bakuncin Real Madrid, domin buga wasan mako na 30 a gasar La Liga ranar Asabar. Kungiyoyin sun kara ranar 12 ga watan...