Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Zartaswa ta Tarayya, FEC, a yau Laraba a Abuja, ta yi shiru na minti ɗaya domin karrama waɗanda...
Babu rashin imanin da mai rai bai gani ba a kasar nan. Amma wannan harin ya ishe ka ka fahimci cewa mutanen da ke wannan...
Babu rashin imanin da mai rai bai gani ba a kasar nan. Amma wannan harin ya ishe ka ka fahimci cewa mutanen da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta amince da kafa Cibiyar Horas da Aikin Hajji ta Nijeriya, HIN, da nufin bunƙasa...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu rahotanni da ke yawo a shafukan sada zumunta da kuma wasu jaridu a Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun sake kai...
Daga maryam bashir musa Jagoran sojojin Sudan Abdel Fattah al-Burhan ya nada sabbin shugabannin jami’o’in kasar 30. Ya dauki matakin ne bayan ya yi amfani...
Daga maryam bashir musa An ji karar fashewar abubuwa kusa da birnin Kyiv a safiyar nan. Wakiliyarmu kan kasashen duniya Lyse Doucet ta...
Daga yasir sani abdullahi Wasu fasinjoji da su ka tsira da ga mummunan harin da ƴan ta’adda su ka kai wa jirgin ƙasa...
Daga maryam bashir musa A ranar Litinin ce Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta sallami tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Turaki daga zarge-zargen karkatar...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon hadimin Gwamnan Jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai, ya yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya sauka daga mulki....
Daga marysm bashir musa Shugaba Buhari ya yi Allah wadai da harin bam da aka kai wa jirgin kasa da ke ɗauke da...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Tsohon gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce “ƴan Najeriya idan sun ga dama su bar Buhari ya...
Daga mujahid danlami garba Matsalar tsaro a hanyar Abuja zuwa Kaduna na sake zama babbar barazana musamman a wannan lokaci da hanyar da galibin mutane...
Daga Muhammad Muhammad zahradd Dan kwallon Jamus da ke murza leda a Chelsea, Timo Werner, yana son barin kungiyar kuma the Blues sun ce ba za su...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci sojojin kasar su yi amfani da kayan yakin da gwamnati ta samar musu wajen yin luguden-wuta a...
Daga maryam bashir musa Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da cewa mutane 8 ne su ka rasa rayukansu, sannan 26 su ji raunuka...
Daga yasir sani abdullahi Uwar Jam’iyar PDP ta ƙasa ta sa ƙafa ta shure umarnin da kotu ta bata na kada ta rushe...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Najeriya bazata buga gasar cin kofin duniya a Qatar ba. Kasar Ghana ta kawowa Najeriya cikas a shirinta na zuwa gasar...
Daga Muhammad bashir musa Kamfanin jiragen sama mafi girma a Najeriya, Air Peace, ya dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa filin jirgin sama...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sauka a filin Asibitin rundunar sojoji ta 44 domin duba waɗanda su ka...