Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya janye dokar nan da ta haramta hawan babura daga bakin karfe goma na dare a duk fadin...
Sha’aban Sharada, Shugaban Kwamiti Tsaro da Sirri na Ƙasa a Majalisar Wakilai, Sha’aban Sharada, ya baiyana cewa zai tsaya takarar gwamnan Jihar Kano a zaɓen...
Wasu ƴan Nijeriya sun fara kiraye-kiraye da a naɗa Abdu Maikaba, kocin Enugu Rangers a matsayin sabon kocin Super Eagles. Daily Nigerian Hausa ta rawaito...
Wani babban abokin ango a unguwar Gaida da ke Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano ya shiga gidan ma’auratan ya sace wa amaryar kayan lefe...
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, Ado Doguwa, ya ce ya kamata a bar ‘yan Najeriya su rike makamai domin kare kansu duba da tabarbarewar...
Yan ta’addan Boko Haram sun yi wa takwarorin su na ƙungiyar ISWAP kwanton-ɓauna, inda su ka kashe mayakan da dama a wani sabon yakin neman...
Barcelona ta yi yunkurin cin moriyar takunkumin da aka sanya wa Chelsea, inda za ta dauke mata ‘yan bayanta guda uku, Antonio Rudiger, da Cesar Azpilicueta,...
Daga Maryam Bashir musa Jirgin ƙasa mai barin siririn layin dogo da ya taso daga Legas zuwa Kano ya jirgice a Farin Ruwa...
Daga maryam bashir musa A ranar Alhamis ne wata Kotun Majistare da ke Abeokuta ta yanke wa wani makiyayi mai suna Abdullahi Adamu...
Daga kabiru basiru fulatan Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar wanda shi ne shugaban majalisar koli kan harkokin addinin Musulunci ta Najeriya, ya buƙaci...
Daga maryam bashir musa Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Ƙasa, NITDA, ta fara shirin horas da matasa masu yi wa kasa hidima, NYSC...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Gwamnan Kaduna a Najeriya Nasir El-Rufa’i ya ce watanni biyu kenan da suka samu bayanan sirri daga jami’an tsaro cewa ana...
In the name of Allah, the Beneficent, the most merciful. Peace and blessings be upon our holy prophet Muhammad S.A.W. As the holy month is...
Daga maryam Bashir musa Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a yau Alhamis, ta sallami tare da wanke tsohon Manajan- Daraktan, GMD...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yaba wa Bankin Masana’antu, BOI bisa samar da ayyukan yi sama da miliyan tara...
Daga khadija Ibrahim Muhammad Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Kano, Sadiq Wali ya yi murabus daga mukaminsa a yau Alhamis. A cikin wata...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United za ta fafata da Liverpool a wasan atisayen fuskantar kakar badi da za su kara a Thailand cikin watan...
Wasu mahara sun kai farmaki a kauyukan Kabode da Ankuwa da ke da nisan kilomita 10 daga garin Kachia, a Kudancin Jihar Kaduna tare...
Daga kabiru basiru fulatan Kocin tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya Augustine Eguavoen ya sauka daga muƙaminsa sakamakon kasa kai tawagar Super Eagles gasar Kofin Duniya ta...
Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun sanar da shirin ɗaukar sabbin dakarun soja 5,000 a rundunar sojan ƙasar a yaunƙurin gwamnati na yaƙar ‘yan bindigar da ke...