Daga yasir sani abdullahi Wata Babbar Kotun Taraiya a Abuja ta haramta wa uwar jam’iyyar PDP ta ƙasa rushe shugabannin jam’iyyar PDP na...
Daga maryam bashir musa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi kallon ƙwallon kafa da Najeriya za ta fafata da Ghana a Abuja a...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotannin da suka riski jaridar indaranka a yanzu suna tabbatar da cewa, tsohon sanatan Kano ta Tsakiya, jagoran Kwankwasiyya...
Daga maryam bashir musa Tsohon wakilin mazaɓar Sumaila da Takai a Majalisar Wakilai, Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya bayyana cewa ya zuwa yanzu...
Daga kabiru basiru fulatan Babban shugaban hafsoshin soja na Najeriya Laftanal Janar Farouk Yahaya ya kai ziyarar aiki a daidai wurin da ‘yan ta’adda...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Hukumar da ke sa ido kan tallace- tallace a Afirka ta Kudu ta haramta tallan wata giya mai hoton...
Daga yasir sani Abdullahi Ana sa ran Ukraine za ta kwashe fararen-hular da suka makale a wasu garuruwa da biranen da aka yi...
Daga maryam bashir musa Gwamnatin tarayya ta ce tashin farashin kayan abinci, man fetur, dizel da sauran kayayyaki ya zama ruwan dare gama...
Daga kabiru basiru fulatan An tsinci wani yaro da bai wuce shekara 6 da haihuwa ba, wanda ya baiyana sunansa da suna Muhammadu da...
Ƙungiyoyin ma’aikata biyu a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria sun bi sahun yajin aikin gargaɗi da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta ke yi. Ƙungiyoyi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Kula da Safarar Jiragen Kasa ta Najeriya ta dakatar da jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna bayan wasu ‘yan bindiga...
Daga Yasir sani abdullahi Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce dukkan shugabannin Ukraine Zelensky da na Rasha Putin “abokai ne masu muhimmanci”, a yayin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamfanin jrgin saman Azman ya dakatar da zirga-zirga a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya kwanaki kadan bayan harin da wasu ‘yan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin babbar Kotun tarayya da ke Kano ta bada umarnin a cire Naira dubu ɗari uku da aka samu a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙungiyar masu kwasar bahaya a Kano mai taken “Gidan Kowa da Akwai” za ta samar da sababbin dabarun aikin kwasar...
Daga Yasir sani abdullahi Tawagar ta Ghana lokacin da take kan hanyarta ta zuwa Abuja babban birnin Nigeria
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar bayar da beli da dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Abba...
Daga Kabiru basiru fulatan Jami’ai a Rasha sun rawaito cewa an ƙwace agogunan ƙasaita da kudinsu ya kai na miliyoyin daloli. Kafar yada labaran kasar ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dokar yaki da cutar korona a babban birni mafi hada-hadar kasuwanci a duniya wato Shanghai da ke China. An sanar cewa rabin...