Daga maryam bashir musa Hukumar hana Fasa-ƙauri ta Ƙasa, wa ce a ka fi sani da Kwastan, a yau Juma’a ta ce ta...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar kula da Zirga-zirgar Jiragen sama ta Ƙasa, NCAA, a yau Juma’a ta tabbatar wa matafiya cewa jiragen da ke...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gasar cin Kofin Ƙasashen Afirka da aka yi ta baya-bayan nan a Kamaru ya nuna yadda mutane ke ƙaunar ƙwallon ƙafa, amma...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta shiga tsakanin kamfanin sarrafa shinkafa na UMZA da asibitin koyarwa na Yusuf Maitama...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata kotu a Angola ta yanke hukuncin daurin shekara tara a kurkuku kan Carlos de São Vicente, wani dan kasuwa mai alaka...
Daga maryam bashir musa Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ya roki jami’an hukumar da su janye shirin shiga yajin aikin...
Daga muslim yunus abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanyan a kananan hukumomin Kaura da...
Daga kabiru basiru fulatan Tawagar ‘yan wasan kasar Italiya ta yi rashin nasara da ci daya mai ban haushi a hannun Macedonia del...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon shugaban Rasha Dmitry Medvedev, wanda a yanzu shi ne mataimakin shugaban kwamitin tsaro na kasar, ya ce “abin dariya” ne...
Daga aminu usman jibrin Jami’an tsaron Sudan sun kashe wani mai zanga-zangar nuna kiyayya ga juyin mulki a ranar Alhamis a Khartoum. Mutumin mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya, Gwamna Kayode Fayemi, ya musanta cewa gwamnonin jam’iyyarsa ta APC mai mulki sun amince da...
Daga yasir sani abdullahi Dazu-dazu cikin dare shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya gabatar da wani jawabi ga taron kolin majalisar tarayyar Turai a birnin Bruussels. Shugaban...
Daga kabiru basiru fulatan Ƴan bindiga sun yi garkuwa da matafiya shida shida waɗanda su ka hau motar haya ta Jihar Benue, wanda a...
Daga maryam bashir musa Gwamnatin BUHARI ta kashe Naira Biljyan 80 wajen sayan kayayyakin harkokin kula da lafiya. – Osinbajo. Mataimakin shugaban kasa farfesa...
Daga sani abbas sani A lokacin da ake gab da fara azumin watan Ramadan, ‘yan kasuwa da magidanta na fatan ganin farashin kaya...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo, ya sallami ma’aikata 513 na sashin wasanni na jihar kuma matakin ya fara...
Daga mujahid danlami garba Gamayyar kungiyoyi masu cin gashin kansu 45 daga jihohin Arewacin Najeriya da Abuja sun nuna rashin goyon bayan yankin ya...
Daga maryam Bashir musa Jam’iyyar APC mai mulki ba za ta bar wadanda suke rike da kujerun siyasa wajen kada kuri’a a...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’ar Jihar Legas, LASU, ta baiwa Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da na Jihar Borno, Babagana Umara Zulum digirin...
Daga maryam bashir musa Imam Muhammad Hashim, Limamin Babban Masallacin Juma’a na GRA a Jihar Katsina ya ajiye muƙamin limancin sabo da zai...