News
Gwamnatin BUHARI ta kashe Naira Biljyan 80 wajen sayan kayayyakin harkokin kula da lafiya. – Osinbajo
Daga maryam bashir musa
Gwamnatin BUHARI ta kashe Naira Biljyan 80 wajen sayan kayayyakin harkokin kula da lafiya. – Osinbajo.
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya ce gwamnatin shugaba BUHARI ta kashe akalla naira biliyan 80 wajen sayan kayayyakin kula da lafiya a matakin farko.
Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hakan ne a wajen wani taro da aka shirya kan harkokin lafiya a matakin farko a Abuja
Advertisements
