Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar agaji ta Red Cross ta ce har yanzu ta kasa shigar da kayan agaji zuwa yankin da aka yi wa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wakilan jam’iyyar APC daga sassa daban-daban na Najeriya sun amince da tsohon gwamnan jihar Nasarawa Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar PDP a zaɓen shekarar 2019 Engr. Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilansa na ficewa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rasha na ƙoƙarin ta raba Ukraine biyu domin ta kafa yankin da take da iko da shi bayan ta kasa ƙwace ikon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A jiya Asabar jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya da jihar Kano ta kammala babban taron ta na ƙasa inda ƴan...
Daga Kabiru basiru fulatan Arsenal na shirin gabatar da tayin sayen dan wasan Ingila, Marcus Rashford mai shekara 24, ga Manchester United. (Mirror) Hukumar gasar Premier...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fadar gwamnatin Amurka, White House, ta ce kalaman da Shugaban kasar Joe Biden ya yi na cewa Shugaban Rasha Vladimir Putin ba...
Daga kabiru basiru fulatan Kotun Tafi-da-gidanka da ta tare da Kwamitin Kar-ta-kwana a kan Tsaftar Muhalli na Jihar Kano ta ci tarar kasuwar...
Daga mujahid danlami garba Ali Isah Ali, ɗa ga Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki ta Fasahar Zamani, Isa Ali Pantami, ya shaƙi iskar...
Daga maryam bashir musa Wata Babbar Kotun Taraiya da ke Abuja, a jiya Juma’a ta kori ƙarar da gwamnonin jihohi 36 na ƙasar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomin sojin Rasha sun ce sun kammala kashin farko na yakin da suke yi a Ukraine, yanzu kuma za su mayar da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙungiyar Izala a Najeriya ta yi kira ga shugaban ƙasar Muhammadu Buhari da ya buɗe rumbunan abinci da kuma rage farashi domin...
Daga kabiru basiru fulatan Alkawari wani abune da yake da mutukutar muhimmanci ga rayuwar alumma baki daya, wanda yake zama cika makin tafiyar...
Daga Maryam Bashir musa A ranar 24/03/2022 da misalin karfe 1:30 na rana ne aka samu korafi daga wani mazaunin kauyen Wangara da...
Daga aminu usman jibrin Jam`iyyar APC mai mulki na gudanar da babban taronta na kasa, inda wakilai daga sassan kasar za su...
Daga mujahid danlami garba A lokacin da ake gab da fara azumin watan Ramadan, ‘yan kasuwa da magidanta na fatan ganin farashin kaya...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Rundunar Sojin Ƙasa a yau Juma’a ta tabbatar da kama wani soja da a ke zargin sa da kashe...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Majalisar Malamai, na kungiyar Jama’atul Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis Sunnah ta Kasa (JIBWIS) Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya...
Daga maryam Bashir musa Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce ta girke jami’anta 1,815 domin samar da tsaro a wurin da za a...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jam’iyyar APC zata kara bunkasa bayan kammala babban taron...