Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Al-Shabaab ta kai hari a filin saukar jiragen sama na Mogadishu babban birnin Somaliya. Harin na Mogadishi ya auku...
Daga maryam bashir musa Kotun Majistare ta Jihar Kano mai lamba 58, karkashin jagorancin Aminu Gabari a yau Alhamis ta yi nazari kan sharuɗɗan...
Daga maryam bashir musa Ofishin Kula da Basussuka, DMO, ya ce akwai yiyuwar yawan basussukan da a ke bin Nijeriya ya kai Naira...
Daga maryam bashir musa Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan gyara hali ga lauyan bogin da ya je ofishin...
Daga maryam bashir musa Hukumar shirya Jarrabawar Fita da ga Makarantun Sakandare ta Ƙasa,. NECO, ta baiyana cewa Naira Biliyan 2 ta ke buƙata...
Daga Maryam Bashir musa Wani ɗan sanda mai muƙamin Sajan, mai suna Samson, ya dawo da jakar ajiye kuɗi, wacce a ka...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno, ya amince da bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga Asibitin Koyarwa na...
Daga maryam bashir musa Yayin da a ke tunkarar babban taron jam’iyar APC, Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari da Gwamnonin APC sun amince da...
Daga kabiru basiru fulatan Rasha ta shiga cikin sahun jerin kasashen da ke gogayyar samun izinin karbar kakuncin kofin nahiyar Turai a shekarar...
Daga mujahid danlami garba Shugaban kasa Muhammadu Buhari, yayin da matsalarsa da canzan jam’iyyar APC a fadar jihar a ranar Larabar da ta...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A ranar 12/02/2022 da misalin karfe 2: 30 ne aka samu rahoto daga wani mazaunin unguwar Danbare dake...
Daga maryam Bashir musa. Majalisar Wakilan Najeriya ta umarci Ministan Shari’a Abubakar Malami da ya dakata da goge sashe na 84(12) na Dokar Zabe...
Daga Maryam Bashir musa A karshen makon da ya gabata, wasu ‘yan bindiga suka kai hare-hare a yankunan masarautar Kagoro da ke jihar...
Daga maryam bashir musa A yayin da shirye-shirye suka yi nisa na gudanar da Babban Raron Jam’iyyar APC, Aminiya ta gano wasu mutane...
Daga yasir sani abdullahi Mayaƙan ISWAP 7,000 ne su ka miƙa wuya ga rundunar sojin ƙasa ta Nijeriya a mako ɗaya da ya...
Daga hafsat abdullahi Suleiman Gwamnatin Jihar Naija ta ce ta shiga tsarin Gwamnatin Taraiya mai taken At-Risk Children Project, ARC-P da za a...
Daga khadija Ibrahim Muhammad A yau Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta sanya ranar 11 ga watan Afrilu domin...
Daga maryam bashir musa Majalisar Zartaswa, FEC, ta amince da kashe Naira Biliyan 92.1 domin gina titin jirgi na 2 a filin jirgin...
Daga Maryam bashir musa Babbar Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a kofar kudu, karkashin jagorancin Malam Ibrahim Sarki Yola,...
Daga maryam bashir musa Gwamnatin tarayya ta ce za ta ginawa ɗaliban jami’ar Bayero gadar sama da za su riƙa tsallakawa domin rage yawan...