Daga maryam bashir musa Komawar matasa harkar noma da kiwo hanya ce wace zata kawo babban sauyi a kasa baki daya,duba da yanayi...
Daga Khadija Ibrahim muhammad Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya ce hulɗar Rasha da China za ta ƙara ƙarfi duk da halin...
Daga maryam bashir musa A safiyar yau Asabar ne dai wai ƴan bindiga su ka ƙone gidan Babban Shugaban kungiyar inyamirai ta Ohaneze...
Daga Kabiru basiru fulatan Ma’aikatar tsaron Rasha ta ce ta kai hari ta hanyar amfani da makami mai tsananin gudu kan abin da ta kira ma’adanar...
Daga yasir sani abdullahi Wata mata mai suna Hajiya Hauwa Mai-kitso da ke zaune a unguwar Kadawa da ke Ƙaramar Hukumar Gwale a...
Daga mujahid danllami garba Wata bazawara mai ɗa ɗaya ta fasa aurenta bayan da bazawarin da zai aure ta ya aike mata...
Daga aminu usman jibrin Kwamitin da Gwamnatin Kano ta kafa don nemo yaran da su ka ɓace s Jihar Kano ya gano wasu...
Daga Maryam Bashir musa Saudiya ta ƙaddamar da manhajar neman bizar Hajji da Ummara ta wayar salula Saudi Arebiya ta ƙaddamar da wata...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ma`aikatar shari`a a Najeriya ta ce za ta bi umurnin da wata babbar kotu ta bai wa ministan shari`a cewa ya goge...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rasha na ci gaba da luguden wuta a Ukraine inda gidaje ke ci da wuta, kamar wannan a Sumy a ranar...
Daga Usman Abdullahi jibirin Rahotanni sun ce shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yana umartar a ɗanɗana abincinsa kafin ya ci. Putin ya maye gurbin dukkan ma’aikatansa...
Daga Sulaiman Ahamad Ado Shugaban Ukraine ya ce tattaunawa ita ce kawai damar Rasha na taƙaita ɓarnar da ta yi daga “kuskurenta” Volodymyr Zelensky ya yi...
Daga sani abbas sani Dubun wani matashi mai suna Abdul’aziz ta cika, bayan da ya ɗaura bandeji a ƙafarsa kamar ya ji...
Daga kabiru basiru fulatan Daga mujahid danllami garba Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Cif Timipre Sylva, ya ce duk gidajen mai...
Daga maryam bashir musa Yana daga babbar matsalar mutum ya sanya yaronsa a makarantar ‘ya’yan elites da pseudo elite da wannabe elites da sauran...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta fara yanke kauna a fatan da take na doke Manchester City wajen sayen tauraron dan wasan Borussia Dortmund Erling...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Ofishim kula da bashi a Najeriya DMO ya ce bashin da ke kan wuyan gwamnati sun karu sosai a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Biden na Amurka ya gargadi China kan irin abin da zai same ta muddin ta goyi bayan Rasha a yakin Ukraine,...
Daga maryam bashir musa Yan Kungiyar Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Gubio dake jihar Borno inda suka yi awon gaba da Likita...
Daga maryam bashir musa Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia a jihar Abia ta umarci babban lauyan Gwamnatin tarayya Kuma...