News
Yadda Ukraine ke ci da wuta
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Advertisements
Advertisements
Rasha na ci gaba da luguden wuta a Ukraine inda gidaje ke ci da wuta, kamar wannan a Sumy a ranar Juma’a.
Advertisements
Haka kuma kamar wannan benen a lardin Zhytomyr an lalata shi gaba ɗaya sakamakon luguden wuta da safiyar yau
Advertisements
Advertisements
Hayaƙi ne ya turnike ƙasar.
Advertisements
