Connect with us

News

Abin da Malami ya ce kan goge sashe na 84(12) na dokar zaɓe

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Ma`aikatar shari`a a Najeriya ta ce za ta bi

Error: Contact form not found.

Advertisements
Advertisements

umurnin da wata babbar kotu ta bai wa ministan shari`a cewa ya goge sashe na 84(12) na sabuwar dokar zabe da aka yi wa gyara.

Sashen ya buƙaci masu rike da mukaman gwamnati su sauka daga mukamansu tun ana saura wata shida a yi zabe.

A ranar Juma’a ne Mai shari’a Evelyn Anyadiketa yanke wannan hukuncin inda ta ce wannan tanadin bai dace da kundin tsarin mulkin ba.

Ma’aikatar shari’a ta ce za ta yi aiki da hukuncin, kuma za ta tabbatar da an cire sashen, kamar yadda Mai taimaka wa Ministan shari’a kan hulda da jama`a Dr Umar Jibrilu Gwandu ya shaida wa BBC.

Advertisement

Ku saurari hirar Ibrahim Isa da Dr Umar Jibrilu Gwandu.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending