Daga kabiru basiru fulatan . Akalla jami’an tsaro bakwai ne suka riga mu gidan gaskiya yayin artabu da ’yan bindiga a Karamar Hukumar Magama da...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Kididdiga ta Kasa NBS ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 15.70 cikin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar Wakilan Najeriya ta ce za a gudanar da bincike kan abin da ya haddasa tsayawar wani jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Tsohon Mataimakin Gwamna a Jihar Adamawa, Sa’ad Tahir, ya fice da ga Jami’yar APC zuwa NNPP. Tahir ya sanar...
Daga maryam bashir musa Tsohon Gwamnan Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kammala digirin-digirgir, wanda a ka fi sani da PhD, ko Dakta, a...
Daga mujahid danllami garba Daraktan Gandun Daji da Namun Daji na Ma’aikatar Muhalli ta Jihar Borno, Peter Ayuba ya tabbatar da cewa maharba sun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mohamed Salah, bai zaku ba ya bar Liverpool a bazaran nan, maimakon haka zai bari har ya yanke shawarar tafiya a shekara...
Daga mujahid danllami garba Jami’an tsaro a Sudan sun harba hayaki mai sa hawaye kan masu zanga-zangar adawa da ƙarin farashin burodi da...
Daga kabiru basiru fulatan Al’ummar unguwannin Walawai da Unguwa Uku a Ƙaramar Hukumar Tarauni a Jihar Kano sun wayi garin jiya da matsalar...
Daga maryam bashir musa Hukumar Sadarwa ta Ƙasa, NCC da Babban Bankin Ƙasa, CBN za su haɗa gwiwa wajen yaƙar damfara ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta yi wa Malaman addinin Musulunci gargadi da masu amfani da shafukan sada zumunta da...
Daga Usman Abdullahi jibirin Rundunar sojin Najeriya ta ce nan gaba ne za ta miƙa wasu tsoffin ‘yan Boko Haram sama da 500 da ta yaye,...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Maigirma Ministan Shari’ah kuma babban Lauyan Gwamnatin Tarayyar Nigeria Dattijon kirki Abubakar Malami, SAN bayan ya karanci sakamakon binciken...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar malaman jami’o’in ta Najeriya, ASUU, ta sanar da tsawaita wa’adin yajin aikin da suka tafi zuwa makonni 8 sakamakon rashin cimma...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Aston Villa na da zaɓin saye ɗan wasan Brazil da ya tafi zaman aro Philippe Coutinho, sai dai Arsenal na sayon ta saye shi daga Barcelona a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rasha ta ce tana jiran taimakon China domin shawo kan matsalar tattalin arziki da take fuskanta sakamakon takunkumin da kasashen yamma suka...
Daga Maryam bashir musa Jake Epelle, Shugaban Gidauniyar kula da Zabiya ya koka kan cewa a na kashe zabiya domin yin asiri yin arziki...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Ɗan wasan Chelsea Romelu Lukaku mai shekara 28, a shirye ya ke ya amince a azabtare masa albashi domin bashi damar ya koma...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce har yanzu shi ɗan jam’iyyar PDP ne duk da cewa ya soma...
Daga Maryam bashir musa Wani bincike da cibiyar Cadre Harmonisé (CH) ta gudanar da hadin gwiwar Gwamnatin Tarayya ya nuna cewa daga yanzu zuwa...