Daga yasir sani abdullahi Jarumar masana’antar fina-finai ta Kannywood, Nafisa Ishaq, ta roƙi Sheikh Aminu Daurawa da ya yafe mata a kan fefen...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamar yadda kafar BBC Hausa ta bayyana, Malam Injiniya Mustafa Balarabe, wanda shi ne daga hannun dama a wannan...
Daga yasir sani abdullahi A yayin da kusan kowane bangare na rayuka ke kara dogaro da amfani da wutar lantarki, samuwar wutar sai kara...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Rikicin jam’iyyar APC ya kara kamari biyo bayan wasikar da Gwamna Mai Mala Buni ya rubuta, inda ya mayar...
Daga maryam bashir musa A ƙalla fusatattun ƴan jam’iyar mai mulki ta APC, da ta adawa ta PDP dubu ɗari uku ne ke shirin...
Hukumar hana fasa ƙwauri a Najeriya ta kwastam ta ce ta kama buhunhunan naman jaki 1,390 da ake shirin yin safararsu a Jihar Kebbi da ke...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Birtaniya ta yi sammaci ga mamallakin kungiyar kwallon kafar Chelsea, Roman Abramovich. Dama dai hukumomi sun rike...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta canja wasu sharuɗɗa da ta gindaya wa alhazan gida da na ƙasashen...
Daga kabiru basiru fulatan Wani kamfanin wasanni na Britaniya, Anchor Sports ya iso Jihar Kano domin ɗiban ƴan wasa masu hazaka. A wata...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jihar Plateau ta bankaɗo ma’aikatan da su ka kammala shekarun su na aiki, da waɗanda su ka rasu, har...
Daga kabiru basiru fulatan Wani ma’aikacin gwamnati, Ibe Kufu ya roki wata kotun gargajiya da ke Jikwoyi a Abuja da ta raba aurensa da...
Daga maryam Bashir musa Sabon Shugaban Kwamitin Riƙo na APC, Gwamnan Jihar Naija, Abubakar Sani Bello, ya kira taron gaggawa na shugabannin jam’iyar na...
Daga sahibu sale Gwamnatin jihar Bauchi za ta aurar da tubabbun karuwai akalla 100 daga kananan hukumomi 20 dake jihar amma sai an kammala...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce sai dai Mai Mala Buni ya dawo a matsayin gwamnan Jihar Yobe,...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban hukumar shirya jarabawar shiga manyan mkarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB), Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce, dalibai...
Daga maryam bashir musa Inter Milan ta kawo karshe wasanni bakwai da Liverpool ta yi a jere a Champions ba tare da rashin nasara...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya goyi bayan cire gwamnan Yobe Mai Mala Buni a matsayin shugaban riko na APC kamar yadda gwamnan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta kora PSG gida a gasar zakarun turai cikin yanayin banmamaki. Dab da tafiya hutun rabin lokaci ne Kylian...
Daga yasir sani abdullahi “Amurka za ta ci gaba da shari’ar karɓe ƙadara ta sama da dala miliyan 150 da ta ce, wanda...
Daga mujahid danllami garba Rahotanni daga jihar Kebbi a arewa maso yammacin Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun kashe jami’an tsaro a kalla...