Daga mujahid danllami garba Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce wasu masu burin zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ya kamata a ce suna...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jihar Legas da ke kudancin Najeriya ta ce tana bincike kan wani bidiyo da ya karaɗe shafukan zumunta inda wasu ke...
Daga yasir sani abdullahi Gidajen talabijin na CNN da ABC da CBS da ke Amurka sun ce sun dakatar da yaɗa shirye-shirye a rasha...
DAGA SANI ABBAS SANI Rukuni na biyu na ‘yan Najeriya ya isa Abuja daga ƙasar Hungary bayan sun tsallaka ƙasar daga Ukraine sakamakon yaƙin...
Jamila Muhammad Sani, matar Abdulmalik Tanko, wanda a ke zargi da yin garkuwa da kuma kashe Hanifa Abubakar a Jihar Kano, ta ce ta na son...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta bayyana kashin farko na ‘yan wasan da za su buga mata fafatawa da Ghana...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyyar PDP ta caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari saboda tafiya kasar waje da kuma watsi da ‘yan Najeriya a...
Daga yasir sani abdullahi Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari Mista Femi Adesina , ya bayyana cewa ba mulkin Buhari...
Daga khadija Ibrahim Muhammad Dukkanin mayakan sa- kai daga Afirka da ke son taimaka wa Ukraine a yakin da ta ke da Rasha zai...
mujahid danllami garba Kungiyoyin ma’aikata a Kano na gab da shiga yajin aiki biyo bayan hukuncin gwamnatin jihar na komawa ga albashin da daga...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Ministan tsaron Birtaniya ya ce toshe BBC a Rasha da mahukuntan ƙasar suka yi ba zai ceci Putin daga jin...
Daga khadija Ibrahim Muhammad Aisha Aminu Ahli, wata yar kishin ƙasa wadda take jagorantar wata kungiyar dake tallafawa marayu, ta yi bikin ƙaddamar da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wasu ƴan ƙunar baƙin-wake sun tada bam a jikinsu a wani masallaci da ke Arewa-Maso-Yammacin Pakistan, inda mutane 30...
Daga yasir sani abdullahi Ƙungiyar Rajin Kare Ƴancin Musulmai ta Ƙasa, MURIC, ta yaba wa Sifeto-Janar na Ƴan Sanda, Usman Alƙali Baba a bisa...
Daga khadija abdullahi Muhammad A safiyar yau Juma’a ne kashi na farko na ƴan Nijeriya da aka kwashe daga birnin Bucharest na ƙasar Romania su...
Daga mujahid danllami garba Ministan Tsaro, Bashir Salihi Magashi, ya baiyana cewa Kamfanin Dangote ya bada gudunmawa gagarumar wajen inganta tsaro a Nijeriya, la’akari...
Daga sadiya abubakar fulatan A jiya Alhamis ne Jamila Sani, matar Abdulmalik Tanko, wanda a ke zargi da yin garkuwa da kuma kashe Hanifa...
Daga. Maryam bashir musa Jagoran Jami’yar APC na Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a jiya Alhamis ya ce ya shiga takarar shugaban ƙasa ta 2023...
Daga Usman Abdullahi Jibirin Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta gabatar da tuhuma takwas ga DCP Abba Kyari da karin mutum...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Shugaban Rasha Vladmir Putin, ya ce da gangan hukumomin Ukraine ke garkuwa da ɗaliban Afrika da na sauran ƙasashen duniya da ke...