Daga kabiru basiru fulatan Hafsan hafsoshin sojojin Koriya ta Kudu sun sanar da cewa, Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami da ke...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Akalla mutane goma ne da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka kashe a wasu hare-hare daban-daban a karamar hukumar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana Mista Mayokun Lawson-Alade a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnatin Najeriya na shawartar ‘yan ƙasar da yaƙi ya ritsa da su a Ukraine da su tsallaka zuwa ƙasar Poland...
Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid na da yaƙinin tana da kuɗaɗen da ake bukata na cimma yarjejeniya da ɗan wasan Paris St-Germain da Faransa mai shekara...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar NCDC ta bayyana cewa a cikin mako na bakwai na shekarar 2022 wato daga 14 zuwa 21 ga Fabrairu, mutum 91...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyya mai mulki a kasar Kenya ‘Jubillee Party’ ta bayyana goyon bayanta ga dan takarar jam’iyyar adawa Raila Odinga,...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Zaɓe ta Nijeriya, INEC ta fitar da jadawalin babban zaɓe na 2023, inda da sanar da cewa za...
Daga yasir sani abdullahi Idan baku manta ba a watan December na shekarar da ta gabata ba, Buba Galadima yasha alwashin cewa matukar shugaban...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban INEC Farfesa Mahmud Yakubu ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Asabar. A cewarsa, an zaɓi...
Daga Yasir sani abdullahi Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya kai wa tsohon shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ziyara a gidansa da...
Daga Muhammad Muhammad zahradd Gwamnatin Birtaniya ta ce da ita da ƙasashe 25 sun amince su samar da ƙarin agaji ga Ukraine. Ministan dakarun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A safiyar Asabar ce kotun tafi-da-gidanka kan kula da tsaftar muhalli ta Jihar Kano ta sanya wa ’yan kasuwar tarar bayan...
Daga kabiru basiru fulatan Kamfanin mai na NNPC a Najeriya ya ce yana da wadataccen man fetur don rarrabawa a faɗin ƙasar. An shafe kusan...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta dage wasan karshe na maza na gasar cin kofin zakarun turai Champions League na...
Daga yasir sani abdullahi Kafar yaɗa labarai ta BBC ta samar da bayanai game da asalin wannan rikici wanda har ya kai ga zub...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N’Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph)...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya buƙaci Majalisun Dokokin ƙasar su goge sashen da ya hana masu muƙaman siyasa neman takara a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje OFR, wanda yai kaurin suna wajen cusa daloli a aljihu, na fuskantar barazanar...
Daga kabiru basiru fulatan Fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ta rubutawa Hukumar kula da Zirga-zirgar Jiragen Sama ta Najeriya, NCAA, wasiƙar koke,...